ADC Kano State Chapter
PDP Kano State Chapter
28/03/2026
Da Sunan Allah Mai Rahama, Mai Jinƙai!
Ana gayyatar dukkanin Jama'a zuwa taron yin rigistar jam'iyyar African Democratic Congress (ADC) da Jagora, Sen. Dr. Rabiu Musa Kwankwaso zai yi ranar Litinin, 30th March 2026, da misalin 12 na rana a Gidan Kwankwasiyya, Miller Road dake Bompai, Kano. Allah Ya bamu nasara, Amin.
ADC zata zama Ajalin APC a Najeriya da Jihar Kano In Sha Allah
Alhamdulillah ADC is doing Great in Kano.
Let's Get ready for Registration and Congresses
Alhamdulillah
Kano ADC in Good Shafe
Allah ka Bamu Nasara 🤲
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Telephone
Website
Address
Kano