Komar Labarai

Komar Labarai

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Komar Labarai, Media/News Company, Kano.

02/07/2023

Gwamnatin Kano Tasha alwashin sake bude Asibitin Hasiya Bayaro dake tsohon matsuguninta Nan da sati biyu gwamna Abba Kabir Yusuf shine ya bayyana haka yayin wata ziyara.

Idan baku manta ba tsohuwar gwamnati ce karkashin jagorancin Abdullahi Umar Ganduje tamai da. Asibitin kan titin gidan zoo.

01/07/2023
28/06/2023

Maimartaba sarkin Kano na Sha hudu Malam Muhammad Sanusi ya jagoranci sallar Idi a jihar kaduna.

27/06/2023

Yadda masallacin Idi dake kofar mata ya kasance kenan bayan rushe gine ginen da Gwamnatin Kano.

Want your business to be the top-listed Media Company in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Website

Address


Kano