All Nigerian Regular Associate
This page want preposed young makers sedentary performs military continuance are only. may God help us. 🙏🏻
11/03/2026
Innalillahi wa Inna Ilaihir Raji’un! Innalillahi Wa Inna Ilaihir Raji'un!!. 😰😭 Rayuwa kenan…😰 Allah ya jikanka da rahama ya Gafarta maka Babana Abbakar Oga wanda aka harbe a Maiduguri sakamakon harin da aka kai jiya da dare.😭 Abin da ya fi karya zuciya shi ne, aurensa saura sati biyu bayan Sallah😰 Amma Allah Ya fi kowa sanin hikimar Sa!.
Mun rasa jarumi wanda yake hidima wa kasarsa. Mutuwa gaskiya ce kuma kowa zai dandana ta😰. Muna rokon Allah Madaukakin Sarki Ya jikansa da rahama, Ya gafarta masa kura-kuransa, Ya sa Aljannatul Firdausi ce makomarsa. Allah Ya ba iyayensa, Wacce da zai aura, Abokansa, da mu duka Yan Uwansa hakurin jure wannan babban rashi... Allah ya kyauta namu karshen bayan nasa. Ya kuma kare Mana Sauran Sojojinmu da kariyarsa a duk inda Suke Ameen 🤲
11/12/2025
Promotion and appointments are Yardstick to measure home far you have come in this Job.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Contact the organization
Telephone
Website
Address
Kaduna. Kano. Nigeria
Kano