Emair's Palace Rano

Emair's Palace Rano

Share

Football is our favorite 😍 ⚽️ wanann page An kirkirshi ne Domin cigaban Yan wasan Wanann Qungiyah✌️

Photos from Emair's Palace Rano's post 19/03/2024

Masha Allah.

Maimartaba Sarkin Rano Amb Alh kabiru Muhd Inuwa Autan Bawo III.

Yakarbi Bakunchin Shuwagabannin Kungiyar Izala takasa tareda Kasurgumin Attajirin Dan kasuwar nan Alh. Auwalu Abdullahi Rano A.A.RANO.

Dakuma Sauran Al'umma dasuka rakosu Indakuma daga Bisani Yahalarchi Wajen Bikin Bude katafaren Masallachin Juma'a da A.A RANO Yagina Agarinna Rano Inda taron Bude Masallachin yasami Halartar Mataimakin Gwamna Jihar Kano.

Dakuma sauran baki dakuma Al'ummomi daban daban tareda bikin bude Asusun gini Makarantar Secondary.

Nazirun Jarumi Rano
02-09-2023

Photos from Emair's Palace Rano's post 16/05/2022

Rano people's ❤️💙

Want your business to be the top-listed Media Company in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address


Kano