Bayin_Allah_Masu_Daraja
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Bayin_Allah_Masu_Daraja, Tutor/Teacher, Ɗan Kunkuru, Kano.
Bayin_Allah_Masu_Daraja 𝑺𝑨𝑳𝑳𝑼 𝑨𝑳𝑨𝑵𝑵𝑨𝑩𝑰𝒀🥰
In Sha Allahu Zamu Tara Dukiya💵
Zamuyi Aure💑
Zamuje Makka🕋
Zamuje Madina🏰
Zamu shiga aljannah Tareda Wanda yace Ameen
03/03/2023
*HANYOYI 15 DA ZASU AMFANEMU DON CIN MORIYAR SAURAN KWANAKIN DA S**A RAGE MANA A RAYUWARMU MASU MATUKAR TSADA:*
*1.* Yawaita Istighifari Hanyar samun arziki ne.
*2.* Yawaita Karatun Qur'ani Ladan ba ya misaltuwa.
*3.* Yaiwata Murmushi Akwai lada tattare da hakan.
*4.* Yawaita Sadaka - Hanyar samun tsira ce.
*5.* Dauki Waya ka Kira 'Yan uwa - Sadar da zumunci ne.
*6.* Kame bakin ka - Zaka kubuta daga gulma ko alfasha da yada jita-jita.
*7.* Yi Addu'a ga dan'uwa - Malaa'iku za suyi maka.
*8.* Taimaka Wa mabuqaci - Allaah Zai baka mafita.
*9.* Ciyar da mai Azumi - Zaka samu ladan Azumi a sauqaqe.
*10.* Yi Sallah bayan Liman har ya sallame - Ladanka kankarar Zunubbai ne.
*11.* Kwanta da wuri - Hakan zai baka damar tashi cikin dare don yin ibada.
*12.* Yawaita yin zikiri - Wannan zai baka damar kusantar mahaliccin ka.
*13.* Rage Shiga Social Media - Hakan zai Baka damar Ibadah.
*14.* Yafe ma Wanda Ya yi Maka Laifi, Hakan zai Sa Allaah Ya Yafe Maka.
*15.* Tura Wannan Saqon ga Wani - Hakan Zai Sa Ka Samu Ladan Wanda Yayi Aiki Da Shi.
ﺳُﺒﺤَﺎﻧَﻚَ ﺍﻟﻠَّﻬُﻢَّ ﻭَﺑِﺤَﻤْﺪِﻙَ ﺃﺷْﻬَﺪُ ﺃﻥ ﻟَﺎ ﺇِﻟَﻪَ ﺇِﻻَّ ﺃﻧْﺖَ ﺃﺳْﺘَﻐْﻔِﺮُﻙَ ﻭﺃَﺗُﻮﺏُ ﺇِﻟَﻴْﻚَ
*ALLAH YA WADATAR DAMU* ✍️ Saurayi Mai Daraja
اللهم صل على محمد وعلى ال سيدنا محمد كما صليت على ابراهيم وعلى ال ابراهيم انك حميد مجيد اللهم بارك على سيدنا محمد وعلى ال سيدنا محمد كما باركت على ابراهيم وعلى ال ابراهيم انك حميد مجيد
24/11/2022
👉Bayin_Allah_Masu_Darajaa ✊✊✊
Shin wani matsayi muka bawa Sallah? Acikin rayuwar mu
Mun dauke ta da muhimmanci kuwa?
Kar mu manta fa the main reason da yasa Allah swa ya hallicce mu kenan don mu bauta masa
A cikin 24 Hours Awa nawa kake warewa domin bautawa ubangijinka?
Abin bakin cikin shine zaka samu wani ko wata Tunda aka fara Izzar so Aduniya Ko labarina da sauran su be taba missing even one episode ba
Amma idan aka dawo kan batun sallah wa'iyazubillahi ko shi da kansa aka sashi yayi kansa hisabi yasan cewa bazai haure ba
Na dawo kan matasa yan uwa na yan kallon kwallo
Most of time zaka samu akwai wasan da ake saka shi dai dai lokacin sallar maghriba ko isha
Kuma wai saboda tsabar lalacewa se kaga mutane da yawa basu samu sunje sunyi Sallah ba saboda Wannan wasan
Shin Mizaka fadawa Allah a ranar gobe Ƙiyama Zakace Allah Kallon Ƙallo Naje?
Abun da yafi bani mamaki shine wallahi a yanzu zaka samu wani be taba tashi cikin dare yayi Ƙiyamul laili ba
Wani kalan rayuwa muke ciki haka
Wallahi duniyar nan idan muka biye mata bamu bautawa Allah ba Se ta Ƙare mana mu jimu a kabari mu shiga halin Ƙaƙani kaayi
Ka san kabari kuwa kasan mala'ikun kabari kuwa kasan munkaran wa nakir kuwa?
Dan Allah ƴan uwa Muji Tsoran Allah Mudena Tsokano Fushin Allah Muriƙe Addininmu Dakyau
Allah yasa mu wanye lafiya
Allah yasa mu fi qarfin zukatan mu
Allah ka azurta mu da Aljanna firdaus
Allah yasa mu gudu tare mu tsira tare mu shiga Aljanna tare
Allah ka karbi rayuwar mu muna musulmai masu i,mani
Ameen thumma Ameen
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Telephone
Website
Address
Ɗan Kunkuru
Kano