Muhammad Sani Kano

Muhammad Sani Kano

Share

Domin mu kara So da biyayya ga manzon Allah S.A.W

21/03/2025

Juma'a Kareem

13/03/2025

Barka da Shan Ruwa

Photos from Muhammad Sani Kano's post 03/04/2023

Hoto na farko wanda Engr.Dr.Rabi'u kwankwaso yake zaune a kasa tare da malamai.Shine dai ake cewa basu da tarbiyya suna rena malamai.🙄

Hoto na biyu shine wanda gwamna Ganduje yayi dare-ɗare akan kujera yayinda malamai suke zaune a kasa.Sune ake cewa masu tarbiyya da girmama malamai.
Naga wasu sun fara haushi sbd basu fahimci Yaren da nayi anfani dashi ba.

Asha ruwa lafiya👏

Want your school to be the top-listed School/college in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Website

Address


Kano
3496