Apex Image Studio
📍No 4. Opp Peadiatric Hospital Zoo Road Kano, Kano, Nigeria
☎️09078890001, 08163839339
27/05/2024
PORTRAIT: Unveiling Hajiya Amina Umar Namadi Danmodi, Wife of the Executive Governor of Jigawa State, Malam Umar Namadi.
She is a woman of substance - a woman of positive influence, a woman patron and great advocate of good governance.
Your Excellency, thank you for choosing Apex Image Studio🔥
12/05/2024
We welcome our new Lens at Apex Image Studio, Thank you Canon🤣🤩🙏
09/04/2024
INNALILLAHI WA INNA ILAIHIRRAJIUN ALLAH KA JIKAN MUTUNIYAR KIRKI HAJIYA SARATU GIDADO [DASO]
A madadin shugaba da ma'aikatan kamfanin APEX IMAGE STUDIO muna mika sakon ta'aziyyar mu ga yan uwa da abokan aikin babbar costomer mu, Hajiya Saratu Gidado (Daso) da fatan Allah ya jikanta yayi mata rahma yasa aljannah makomarta.
Shekaran jiya muka kira ta muna neman izininta akan zamuyi amfani da hotunanta wajen yin flyers din Barka da Sallah sai tace "haba ai bama sai kun tambaye ni ba ai Apex Studio namu ne idan anyi a turo mana muyi re-posting😭😭😭
Ina mika sakon ta'aziyyar ga babban Aminina kuma makusancin marigayiya wato Umar Gombe da fatan Allah ya kai rahma kabarinta.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Telephone
Website
Address
Kano Kano
Kano