BabaSadiq

BabaSadiq

Share

Actor | Influencer | Politician | Writer | Activist | Founder Bs Media Concept. I act I lead. I create.

21/04/2026

Shawara kan masu zag! ko cin mutunci idan zakuyi zag! Ko cin mutunc! kuna anfani da special characters sabida facebook policy suna iya detecting zag! Kai tsaye wanna ilimi ne an baku shi kyauta karku rasa account dinku kaman yanzu nace masu irin haka j@kvna ne ku yauwa 🙏

21/04/2026

Don Allah masu bibiyan shafina ku dinga hakuri da wani abunda nake sakawa wanda baiyi dai-dai da ra’ayinku ba a bangaren siyasa ko wasu abubuwa na yau da kullum. Da tai makonku mu kazo inda muke a yau ina matukar son ku baki daya🙏

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Address


Kano