Gawuna Reporters
Official Page Gawuna Reporters
07033663845
01/05/2026
Barka da Juma'a daga fadar Dr. Nasiru Yusuf Gawuna.
30/04/2026
Congratulations Our authentic national Chairman of ADC Sen. David Mark 🙏
30/04/2026
Mai Girma Tsohon Mataimakin Gwamnan jihar Kano, Dr. Nasiru Yusuf Gawuna ya karb'i lambar Karramawa (Award) daga wakilan Come Talk Africa karkashin jagorancin Comrade Emmanuel Igoh, agidan sa dake Maitama cikin Babban Birnin Tarayya, Abuja.
Comrade Emmanuel Igoh ayayin da yake gabatar da lambar Karramawar ga Dr. Nasiru Gawunan, ya bayyana cewa Come Talk Africa ta zab'i karrama Dr. Gawunan ne don karramawa da jinjina ga k'wazo da sadaukarwar sa wajen hidimar al'umma da ci gaban kasa.
Abubakar Musa dk
Media Aide to H.E Dr. Nasiru Yusuf Gawuna.
Laraba 29/Afrilu/2026.
In sha Allah Gawuna ya hau motar da zata Kai shi Gidan Gwamnatin Kano 🚗
28/04/2026
Dr. Nasiru Yusuf Gawuna Mutumin Kirki ne.
Dr. Nasiru Yusuf Gawuna Mutum ne Mai Tausayi.
Dr. Nasiru Yusuf Mutum ne Mai Amana.
Dr. Nasiru Yusuf Gawuna yasan Darajar Dan Adam.
Dr. Nasiru Yusuf Gawuna yasan Darajar mala mai.
Alhamdulillah Alhamdulillah, Akwai abin da Allah ya tsara mujira zamu ga Alkhairi Insha Allah, munawa kowa fatan Alkhairi.
~Nura Sunusi maliya
27/04/2026
Alhamdulillahi 🙏
Da sunan Allah Mai Rahama Mai jin Kai muke gabatar da wannan tafiya tamu ta Gawuna Reporters duk Mai bukatar ya shiga wannan tafiya ga Links na a kasa 👇
https://chat.whatsapp.com/BBLBsaWttUd8R6wtO5SQfR
27/04/2026
Sticker nake so IN SHA ALLAH GAWUNA YA HAU MOTAR DA ZATA KAI SHI GIDAN GWAMNATI.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the organization
Telephone
Website
Address
Zoo Road
Kano