Tula Textile

Tula Textile

Share

๐Ÿงต TULA TEXTILE โ€“ QUALITY YOU CAN FEEL
โ˜Ž๏ธ 09030052329

Photos from Tula Textile's post 24/06/2026

Ga Wasu Atamfofi Masu Zasuyi Kyau Akayan Lefe Sannan Idan Mutum Guda Daya Yakeso Shima Zamu Sayar Masa.

โ˜Ž๏ธ 09030052329

Photos from Tula Textile's post 17/06/2026

NEW STOCKS
NOBLE THINIKER
EXPRESS WOOL

SUTING STRIPE ๐Ÿงถ
AVAILABLE NOW

NATIONWIDE DELIVERY

โ˜Ž๏ธ 09030052329

07/06/2026

๐Ÿ’Žโœจ LEFE NA MUSAMMAN โœจ๐Ÿ’Ž
Kana neman lefe mai kyau, mai inganci kuma mai daukar hankali ga amarya? To ga abin da ya dace da kai ๐Ÿ‘‡

Mun kawo muku Lefe cikakke mai kayan sawa guda 36, wanda aka tsara da kulawa domin amarya ta yi fice a ranar aurenta ๐Ÿ’๐Ÿค

โœ”๏ธ Kayan sawa 36 cikakku cikin tsari
โœ”๏ธ Inganci mai kyau da dorewa
โœ”๏ธ Salo na zamani (modern style)
โœ”๏ธ Dacewa da amarya mai son kyan gani da daraja
โœ”๏ธ An shirya shi cikin tsari mai kyau da kwarewa

๐Ÿ’– Wannan lefe ba kawai kaya ba ne alamar kima, kyau da martabar amarya ne.

Domin karin bayani kira ko WhatsApp:
โ˜Ž๏ธ 09030052329

04/06/2026

Bismillahir-Rahmanir-Rahim

Alhamdulillah! Tula Textile is back from the Sallah break. We look forward to serving you with quality fabrics and excellent customer service.

Want your business to be the top-listed Business in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Website

Address


Ibb Way Kantin Kwari Market
Kano