AiReporters
At Ai-Reporters, we feed our audience with reliable news, educational content, and entertainment.
Ramadan: Fasto a Kaduna Ya Tallafawa Muslumai da Abinci
30/10/2025
Barcelona ta samu wani babban cikas yayin da ɗan wasanta na tsakiya, Pedri, zai sake yin dogon lokaci a jinya.
Kungiyar kwalon kafa ta Spainiya, Barcelona, ta sanar da cewa dan wasanta na tsakiya, wato Pedri, zai sake zaman jinya na wani lokaci.
Dan wasan wanda bai jima da dawowa daga jinya ba bayan wani rauni da yasamu anma saidai gashi a wani karon ya kara samun larurar da zata tilasta shi zaman jinya.
Kazalika, sanarwan wanda mai sharhin wassani Fabrizio Romano ya sanar ta nuni da cewa Pedri bazai fafata a gasar Champions League tsakanin Barcelona da Chelsea harda ma wasu wasanni da dama.
Dukda cewa likitocin kulob ɗin sun na kara dagewa wajen kulada lafiyar dan wasan don ganin ya dawo buga wassa cikin kankanin lokaci, anma hakan yasa mabiya baya da dama nuna damuwar su kan lafiyan dan wasan da kuma nasarar kulob ɗin
29/10/2025
In the past few weeks, AiReporters have observed a heated debate across social media and some religious centres regarding the establishment of the Rigasa FMC and how it was allegedly diverted to a local government in the southern part of the state to secure votes during the 2027 election.
Bill to Establish Orthopaedic Hospital in Rigasa Passes Second Reading Amid FMC Diversion Controversy - AiREPORTERS A bill to establish an orthopaedic hospital in Rigasa passes a second hearing at the House of Representatives amid controversy over the alle
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Telephone
Website
Address
Suits 187 Sky Memorial Shopping Complex, Zoo Road Kano
Kano
700224