USAMA DATA SHARE

USAMA DATA SHARE

Share

USAMA DATA INTERNATIONAL BUSINESS CENTER

27/05/2026

EID MUBARAK ALLAH YA MAIMAITA MANA HAPPY SALLAH FOR ALL MUSLIM UMMU🙏

NAMA YAFARA AIKI 🥰

27/05/2026

🌙✨ BARKA DA SALLAH BABBA ✨🌙
Assalamu Alaikum wa Rahmatullah,
A wannan lokaci mai albarka na Eid Al-Adha, muna miƙa saƙon gaisuwa tare da addu’o’i na alheri zuwa gare ku, abokan hulɗarmu masu daraja. 🤝💙
Muna godiya sosai da irin goyon baya, yarda, da haɗin kai da kuka nuna mana. Allah Ya saka muku da alkhairi mai yawa. 🙏
🌸 Muna yi muku fatan:
Allah Ya karɓi ibadunku 🤲
Ya sanya albarka cikin rayuwarku da kasuwancinku 📈
Ya cika muku buriku na alheri 🕊️
Ya dawo mana da wannan Sallah cikin lafiya da wadata ✨
💫 EID MUBARAK TO ALL OUR VALUED CUSTOMERS 💫
Daga:
🎖️ USAMA DATA COMPANY
“Your Trusted Digital Service Partner” 💻📱

22/05/2026

Anya akwai kunya a harkar nan kuwa?😹🤣🤣😂😂

21/05/2026

YA ÀLLAH YASA MUFI KARFIN ZUCIYAR MU

Want your organization to be the top-listed Government Service in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Website

Address


Tudun Yola
Kano