Bash king
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Bash king, Comedian, Rimin kebe, Kano.
09/02/2026
Sai megida 🫡
09/02/2026
Halin Da Ake Ciki 🏆
- Arsenal: Sun ci gaba da zama a saman tebur da tazarar maki 6.
- Manchester City: Sun rage tazarar bayan nasarar su kan Liverpool, inda Erling Haaland ya zura kwallo ta bugun daga kai sai mai tsaron gida a ƙarshe.
- Gasar: Har yanzu tana da zafi sosai, duk da Arsenal suna gaba, City na matsa musu lamba.
Bash king
08/02/2026
Kayan kudi 💵
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Rimin Kebe
Kano