NURA AHMAD

NURA AHMAD

Share

Mun bude wannan Shafin domin kawo muku labarai chikin harshan HAUSA da iliman tarwa da Nishadan tarwa B S Y
HAUSA duniya labarai

31/10/2025

‎Kamar yadda Muka Saba kawo muku ayau zamuyi bayani dalla dalla anfanin kiwan kunama shin kunsan arziƙin dake cikin kiwan kunama wakilimmu dake Australia David na B S Y inda s**a tattauna da wani Mai kiwan kunama mai suna jean ballet inda yace ayanzu a kasuwar duniya ana siyan galan na ruwan Karin kunama akan dala $miliyan 100 kwatan kacin Naira biliyan 150 Amman wakilin B S Y HAUSA ya tanbayeshi ya'aketin kiwan kunama Sai Mai kiwan kunamar yace masa Kafin kacika galan na ruwan Karin kunama Sai katanadi kimanin kunama guda miliyan kacal mun tanbayeshi ana daukar she Kara nawa Kafin s**ai wannan adadin Sai yace zaka iya daukar shekara 10 bayawa inda yace kunama tanada albarkar haihuwa saboda takan yi kwai Sama da 40 daganan Sai yace koyanzu kakawo ruwan Karin kunama za'abaka kudinka take ? To yan Nageriya ga dama tasamu kiwan kunama Wanda mukayimasa lakabi da kiwan yanke talauci?
‎Muna godiya ga mabiyanmu Sai kuyi Following sannan Sai kufadi ra'ayinku
‎Sati Mai zuwa zamuyi muku bayani albarkar dake cikin kiwan muciji
‎Domin Ƙarin bayani:
https://www.facebook.com/profile.php?id=100080256788524 👈

28/10/2025

Firaministan Isra'ila, Netanyahu ya umarci sojojin kasarsa su kai hare-hare masu tsanani a Gaza, bayan ya zargi kungiyar Hamas da karya yarjejeniyar tsagaita wuta da Amurka ta jagoranta.
B S Y HAUSA Duniyar labarai

28/10/2025

Jami’an tsaron hadin gwiwa sun kashe fiye da ’yan bindiga 80 da s**a yi yunƙurin kutsawa Jihar Kebbi ta iyakarta da Zamfara.

Ƙarin bayani 👇https://www.facebook.com/profile.php?id=100080256788524

Want your business to be the top-listed Food & Beverage Service in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Website

Address


Anuraddeen670@gmail. Com
Kano