GIDAN MATS
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from GIDAN MATS, Musician/Band, Kano.
02/04/2026
GSKYAR MAGANA AKAN WANDA MAYU SUKAYI SANADINSA
SE KUMA AKA GASHI
A WANI GARIN β
abunda ya k**ata kowa ya Sani shine
Duk wanda MAYU s**ayi sanadinsa
To fa wannan mutumin ba mutuwa yayi ba
Doguwar SUMA yayi
1 wasu masana sunce
Idan mutum yayi wannan doguwar SUMAN akace ya MUTU har aka binne shi
To MAYU zasu bibiya su cireshi acikin kabari
su tsafe hankalinsa tunaninsa se tura shi wani wurin
2 wani mutumin kuma idan yayi irin wannan doguwar SUMAN akace ya MUTU
To MAYU zasu dauke ainihin gangar jikinsa
Se su ajiye muku wani abun daban
a zahiri MUTUM kuke gani zaku binne amma ba MUTUM bane
Ainihin wannan mutumin zasu rikeshi awurinsu zeyi kwana 3
To ranar cikon kwana 3
Za AYI sadaqar 3 to wannan abuncinda aka raba a wurin sadaqar 3 zasu bashi yaci
Daga wannan lokacin zasu turashi wani wurin daban
Daga lokacinda yaci wannan abuncin na sadakar ukun rasuwarsa
duk Yanda za AYI baze yarda ya dawo garinsu ba saboda zega garinsu kawai K**ar wani mummunar rami ne ko wani kwarin azaba
Indai ba jinya akayi masa ba aka cire shi daga other control din MAYUN nan ba
to har abada baze iya dawowa garin ba
Akwai masu Cewa a.a Sam Sam ba wannan mutumin bane... Kawai wanda yake k**a dashi ne Ake gani
To Ga alamominda zasu tabbatar maka da Cewa wanda akace ya MUTU har aka binneshi to shine aka gani a wani GARIN
1 idan kayi masa magana ba lallai ya amsa ba... Inkuma ya amsa baze baka damar kuyi wata hira dashi ba
2 idan har yaga alamun kasan shi kasan ya rasu baze Bari ku hadu dashi face to face ba
sedai in abun ya gagara domin ze iya kaucewa awurin
Kuma duk lokacinda ya kauce kuka bar ganinsa
To inba wani ikon Allah ba
Baza ku sake ganinsa ba
3 zaku dinga yawan mafarkin yazo yana sanar daku Cewa ba fa mutuwa yayi ba
Zece muku be MUTU ba
Duk lokacinda zezo muku a mafarki se ya sanar daku Cewa be MUTU ba
4 idan ka tambayi mutanin garinda yake RAYUWA zasu tabbatar maka da Cewa Bayi DA wani Dan uwa a GARIN
Zan sanar daku dalilinda ysa MAYU suke hakan
30/03/2026
πβπ¨MUNA SAIDA *KAYAN MATA KAMAR HAKA:
β Maganin girman breast nono wasu mata sunyi magunguna har sun gaji amma basu dace ba allah sarki.
β’
β Maganin Infection ciwon sanyi, kaikayi, kuraje da fitar farin ruwa Akwai matan da zasu magani ya dauke yadawo karfinsu har ya kare, wasu mata sunyi magunguna har sun gaji amma basu daceba, to wllh ko sanyi yakai shekara goma a jikinki insha Allah kin sallama da sanyi, wanan maganin mujarrabine angwada kuma anji dadinsa.
β’
β Akwai na matsi da yake maida mace k**ar budurwa, da wacce qaddara ta samesu s**a rasa budurcinsu zasu koma k**ar wacce a taba saduwa da ita ba.
β Maganin ni'ima, ina mata sa suke fama da bushewar gaba har taikai mazan na tsangomarsu to akwai ingattacen maganin ni'ima Wanda zaki zaki dinga zuba k**ar kankana kuma kin sallama da bushewa indai kinga baki samu ni'ima ba to sanyi ke damunki ko matsalar jinnu........
β Maganin rashin sha'awa ko daukewar sha'awwa da gamsuwa, Akwai matan da basa sha'awar saduwa, ko kuma daukewar sha'awa insha Allah zan rabu da matsalar.
β akwai maganin rashin saurin kawowa (release).
β akwai maganin Matsanacin ciwon Mara kafin al'ada da kuma cikin al'ada.
Ga mai buqata zai iya tuntubarmu ta lambar waaya ko whatapp, za'a iya kaimaka duk inda kake a Nigeria.
fans GIDAN MATS
nafa Wanda yabani barka d sallah har yanzuu
wadanda s**ai ganin watan Allah d annabi yau 6 ga watan Ramadan wadanda Kuma s**ai ganin watan kamfani yau 7 Allah y kyauta.π
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Kano