Arewa Friends For Charity And Development Foundation

Arewa Friends For Charity And Development Foundation

Share

Arewa Friends is NPO & NGO Working on charity and community development of people in northern Nigeria.

03/07/2025

Assalamu Alaikum Barkanku da yamma fatan Kuna lfy Allah ya sawa rayuwar mu albarka baki daya Ameen

Ina me son na sanar daku cewa wan nan gida namu Mai albarka Yana me Baku hakurin cewa gida yayi shiru kwana 2 babu Wani activities har an dau Wani dogon lokaci

Toh ba wai munyi shiru kawai bane akwai wadan su tsare tsare da akeyi ne Mai matukar muhimmanci Wanda zai kawo cigaba a tafiyar damu baki daya in sha Allah

Wan nan yasa mukaga gara kada shirun yayi yawa sosai kafin a gama wan can tsare tsaren gara yanzu mu samu mudanyi Wani aiki daga cikin irin ayyukan da wan nan kungiya tamu Mai albarka ta sabayi wata rabon karyayyaki na sawa Dana abinci

Wan nan yasa nace bari na samu na sanar daku tun dawu basai lokaci ya kure ba duk da kayan Basu gama haduwa ba Amman ga kadan daga ciki wan nan iya kayan yara ne kawai a cikin wan nan jakar in sha Allah idan kayan sun gama haduwa zan dauke su duka na turo muku kowa Yaga irin kokarin da jama'a sukeyi wajen ganin sun taimaki Al umma wadan da suke Neman taimako suke da bakata sosai a wan nan lokaci na matsin rayuwa

Bayan komai ya kammala zamu fadi garin daza mu raba da Kuma rana da lokaci in sha Allah

San nan duk Wanda yake da shawara ko karin bayani ko shirin taimakawa kofa a bude take

Nagode

Signed
Rukayya Usman Muhammad
A.F.4.C.D.F
President

Want your organization to be the top-listed Non Profit Organization in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Address


Gate 8 Tudun Yola
Kano
1623