Nasiru Rabiu Tubless

Nasiru Rabiu Tubless

Share

TUBLESS MEDIA CONCEPT

Photos from Nasiru Rabiu Tubless's post 08/02/2026

Mun samu tattaunawa tare da Hajiya Fatima Zara Maje, CEO HAF_Clothing, inda ta bayyana yadda ta fara shigo da kayan fabric daga India da Dubai, nasarorin da ta samu a hanya, da kuma kalubalen kasuwanci da s**a taimaka mata wajen kara jajircewarta.

Ta kuma gaya mana burinta na rayuwa da kasuwanci Zuwa nan da shekarar 2030, da yadda take fatan faɗaɗa alamar HAF_Clothing a Najeriya da ƙasashen waje, Insha Allah.

Kukasance damu a YouTube Channel Dinmu mai suna Tubless Media Concept

🎬 BTS, Rayuwata Talk Show – Telling Real Life Story

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Address


Zoo Road, Kano
Kano