Jiddah Mini Doc
Use your time to terminate your life,nobody born as criminal👌
15/05/2025
**"Hadin gyaran jiki da zai goge tabo, yamushewa da ɗabbare-ɗabbare! 🌟✨
Indai ke amaryace, yi wannan hadin a duk jikinki tsawon sati 1, ki ga canji!
🌼 Abubuwan da ake bukata:
Tumeric (cokali 1)
Cinnamon (Kirfa) (cokali 1)
Zuma (cokali 1)
Coffee (cokali 1)
Ki haÉ—esu, ki shafa a fuska na tsawon minti 30, sannan ki wanke da ruwan É—umi.
Ji daɗin kyau da laushi na fata! 💛
15/04/2025
Innalillahi wa inna ilaihirraji'un ðŸ˜
Innalillahi wa inna ilaihirraji'un ðŸ˜
Ba mutuwa nayi ba TRENDING nake so nayi 😂😂😂
14/04/2025
Innalillahi wa inna illaihi raji'un ðŸ˜ðŸ‘‡
Aslm matan sirri kusa yarona a addu a daga zuwa gidansu kwana shida yau naje dauko Shi na tarar ya qone a hannunsa wai kunu matar baban tabashi maizapi har ya qona masa duka hannunsa Allah Ka rabamu da kishin haukaðŸ˜
Copied
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Kumbotso L. G
Kano