SHURA TV
SHAFIN FASAHAR SADARWA NA MAJLISAR SHURA TA DARIQAR TIJJANIYYA.
مجلس الشورى لطريقة التجانية
Dan Tijjaniyya ne kadai ya yiwa Allah Alƙawarin zama ya yi Istigifari, Hailala Salatin Annabi S.A.W kullum safe da yamma.
Amma duk da haka mu mushirikai ne a wajen maƙiya Annabi S.A.W
12/07/2026
Tawaga ta musamman karkashin shugabancin Khalifa Ibrahim Sheik Tahir Usman Bauchi, tare da Sheik Muhammad Hassan Cisse sunkai wa Khadimul Islam Alhaji Umar Ganduje don gabatar da takardar sanarda gudanar da Maulidin Shehu Tijjani (RTA).
Tawagar ta jaddada mahimmancin wannan maulidi ga al'ummar musulmi, musamman mabiya Tariqa Tijjaniya, inda s**a ce zai taimaka wajen inganta zaman lafiya, da yin addua wa kasa
Khadimul Islam Alhaji Umar Ganduje, , ya karbi takardar Neman izinin da murna, inda ya bayyana godiyarsa ga tawagar bisa wannan amana. Ya kuma yi alkawarin yin iya kokarinsa domin ganin an gudanar da bikin mauludin cikin koshin lafiya
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Telephone
Website
Address
Kano
3735