Yusuf Umar

Yusuf Umar

Share

⫷h⫸YUSUF UMAR KANO⫷p⫸

Photos from Yusuf Umar's post 15/02/2026

Assalamu alaikum jama'a
wato mutane sun kasa gane dalilin yawaitar wannan iftila'in dayaketa samunmu
To maganar gaskiya mun sauka daga kan tsarin da ubangiji ya umarcemu damu yi
dayawa muna nunawa Allah cewa mu masu wayaune
mundaina fitar da Zakka yadda ubangiji ya umarcemu damuyi muncaza tsarin fitar da Zakka
yanzu wanda Yak**ata abashi Zakka bashi ake bawai ba
kuma dayawa akwai wadanda basa cire Zakka a cikin dukiyarsu bayan k**a Allah yace idan dukiyarka takai munzalin fitar da Zakka to lallai yazama wajibi agareka daka fitar da ita a wannan lokacin
amma yanzu mun manta da wannan
shi yasa Allah yake ta jaraftarmu da wannan musifar
Yak**ata mu koma ga Allah sai Allah ya jiƙamu ya yafe mana
wadanda s**a yi asarar dukiyoyi Allah ya mayar da alkairi Allah kuma ya kiyaye gaba Ameen.....

30/01/2026

kalma daya takk

29/01/2026

Yau hanyar Zamfara ta kulle
idan baka tahoba to ka dakata

Photos from Yusuf Umar's post 28/01/2026

Indai kaga BBC Hausa Sun saka wannan Yar Jaridar Zatayi maka tambayoyi To Yar Kure za'ai. Sabida Naga bata shakkar saka idonta A idon Manyan mutane.

Duk Nutsuwa Irinta Madugu Idan zeyi magana Da mutane, Seda aka sakashi yayi magana ba'a gurbinta ba.

Yar Jarida tace:- "Sanata Rabi Kwankwaso barka da zuwa'"

Jagora Yace : "Barkan ka dai"

Wai Yau jagora ne yake maida mace Namiji. Tabbas Abba baka kyauta ba

umar

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Website

Address


HAUSA Part1
Kano
HAUSAPART1