Rayuwar_Musulunci

Rayuwar_Musulunci

Share

Addini nasiha ne

01/09/2022

Jama'a yana daga cikin shiriyar Manzon Allah, sallallahu alaihi wa sallama, yawaita yi masa salati a daren Juma'a da ranar Juma'a.

Sallallahu alaihi wa sallama

::Rayuwar musulunci::

26/08/2022

Lokaci Na Tafiya 🕧 Shekaru Na Gangarawa👶👳Mutuwa Na Matsowa 🧖 ‍Rayuwa Na Tsanani 😥 Tashin Qiyama Na Kusantowa🚶‍♂️ Meyasa Aka Haliccemu🎅? Menene Burinmu Arayuwa? Idan Mun Rasu Ayau Ina Zamu Kasance? Aljanna ko huta, ya Allah kaganar Damu kasa Kar Mushagala Da Duniya🚘✈️🏡📱💻📞 Ya Allah Ka Kyautata Karshen Mu baki daya.🙏🏾🙏🏾Ameen thumma Ameenq

Jk

06/07/2022

Bismillah:
An ibn umar Allah yakara yarda agareshi,
Yace,
''manzan Allah (s a w) yahana yin kalos''
Shine a aske wani bangare na gashi Abar wani bangare
(bukhari da muslim)

::Rayuwar_Musulunci::

Want your school to be the top-listed School/college in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Website

Address


Kano