zackss2017
WA'AZI CIKIN HIKIMA
18/05/2025
DAGA TASKAR MAGABATA NA KWARAI.
Al-Hafiz Imam Zahaby (ra) Yace: Duk wanda baya jin tsoron kasancewa cikin wuta, to, shi ruɗaɗɗe ne, (wawa ne) domin ya yarda da talalar Allah gare shi.
Littafi: Siyar A'alamu Nubala (391/6)
17/05/2025
DAGA TASKAR MAGABATA NA KWARAI.
Proff Abdurrahman Si'ady (ra) Yace: SUNNAH ce ta Allah cikin bayinSa, idan musiba ta saukato, Sai Ya tsirtar da masu umarni da kyakkyawa da hani da mummuna(wanda ke nasihanar da mutane) daga gare ta.
Littafi: Tagseeri Assi'ady (165)
17/05/2025
DAGA TASKAR MAGABATA NA KWARAI.
Imam Ahmad bin Hanbal (ra) Yace: wanda ya mutu a kan MUSULUNCI da SUNNAH to, ya mutu akan dukkan alkhairi.
Littafi: Siyar A'alamu Nubala (11/296)
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Lamido Crescent
Kano
PATOOSH