HASH Mobilization and Solidarity Forum
Haskawa al'ummar karamar hukumar Nassarawa ayyukan alkhairi da Hon Hassan Hussain yake yi da waɗanda ya tanadar musu.
#HashAgain2027 InshaAllah
22/12/2025
Aiki Na Goma Sha Shida
22/12/2025
Mazabar Tudun Murtala tafi shekara ashirin tana fama da matsalar t**i bayan lalacewar t**in da Jagora Engr Sen. Rabiu Musa Kwankwaso yayi a lokacin mulkin shi na farko. Hon Hassan Hussain a lokacin yaƙin neman zaɓen shi yayi alƙawarin yin wannan aikin idan Al'ummar karamar hukumar Nassarawa s**a zaɓe shi. A ƙasa da shekaru biyu Allah ya bashi damar cika alkawarin da yayi wa mazauna wannan unguwar ta Tudun Murtala da t**i mai nisan 2km.
Allah ya maimaita maka kujerar ka a shekarar 2027.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Telephone
Website
Address
Durbin Katsina Road, Bompai GRA
Kano