SBG

SBG

Share

Teacher/Researcher, Councillor, Blogger and Entrepreneur

30/11/2023

Dukda kura-kurai da akayi, indai magana ake ta cigaba da shirin gyara to munayiwa wannan sabuwar gomnati kyakyawan zato. Amman bamusan me sharia zatayi ba nan gaba. Mudai kanawa, koma waye zai shugabance mu muna fatan Allah yasa me kishi da son gyara ne..kuma zamu bi, zamucigaba da kyakyawar addua akan duk wanda yasamu damar shugabanci a kano.

27/05/2023

Inauguration of Newly elected Academic Staff Union (ASUP) RMK CARS Tudun Wada Kano

Want your school to be the top-listed School/college in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Website

Address


Kano