AHUG Foundation

AHUG Foundation

Share

AHUG is an independent NGO committed to bring about better education, health care and other social amenities in our communities.

Photos from AHUG Foundation's post 04/02/2022

5/2/2022

AHUG FOUNDATION

BATCH B


ALHAMDULILLAH ALHAMDULILLAH ALHAMDULILLAHA A Ranal ALHAMIS 3/2/2022 Allah Yabamu Ikon Fara Koyarda Mata Sanaaoin Dogaro Dakansu Domin Suzama Abin Alfahari Acikin Alumma, Muna Kara Godewa Allah Dafarko Mundaiki Dalibai Mata Dari Uku 300 Daga Baya Kuma Muka Kara Dari Biyu Da Shida 206 Domin Alummar Karamar Hukumar Birni KMC Su Amfana Da Tsarin Yadda Yak**ata Daga Kowane Bangare, Wanda Yanxu Gabadaya Munada Zunzurutun Dalibai Mata Matasa Guda Dari Biyar Da Shida 506 Dan Koyan Sanaar Dogao Dakai, Muna Kara Yiwa Mai Girma Gwamnan Kano Khadimul Islam Fatan Alkhairi A rayuwarsa, Ina Kara Amfani Da Wannan Damar Wajan Addua Da Godewa Hon Faizu Kamaluddeen Alfindiki KMC OO1 Bisa Yadda Yake Dawainiya Da Alummar Kuma Muma Yake Bamu Damar Aiwatar Da Aikin Alkhairi Ga Alumma, Akarshe Inaiwa Daliban Da Masu Taimakamin Don Ganin Anayin Abinda Yak**ata Adduar Allah Yasamana Albarka Allah Yajikan Iyayenmu Baki Daya, Dalibai Kuma Allah Yasa Su Zama Masu Amfana Da Abinda Aka Koya Musu Ameen Summa Ameen.
Sign
Hon Amb Dr Abdullahi Hussain Umar Ganduje
( ABBA NAKOWA )

SPECIAL ADVISER YOUTH KMC
CEO AHUG FOUNDATION
YOUTH AMBASSADOR OF UNESCO WW
PRESIDENT ABBA NAKOWA FOOTBALL

Photos from AHUG Foundation's post 28/01/2022

28/1/2022

AHUG FOUNDATION
BATCH A
DAY 1

ALHAMDULILLAH ALHAMDULILLAH ALHAMDULILLAHA A Jiyane ALHAMIS 27/1/2022 Allah Yabamu Ikon Fara Koyarda Mata Sanaaoin Dogaro Dakansu Domin Suzama Abin Alfahari Acikin Alumma, Muna Kara Godewa Allah Dafarko Mundaiki Dalibai Mata Dari Uku 300 Daga Baya Kuma Muka Kara Dari Biyu Da Shida 206 Domin Alummar Karamar Hukumar Birni KMC Su Amfana Da Tsarin Yadda Yak**ata Daga Kowane Bangare, Wanda Yanxu Gabadaya Munada Zunzurutun Dalibai Mata Matasa Guda Dari Biyar Da Shida 506 Dan Koyan Sanaar Dogao Dakai, Muna Kara Yiwa Mai Girma Gwamnan Kano Khadimul Islam Fatan Alkhairi A rayuwarsa, Ina Kara Amfani Da Wannan Damar Wajan Addua Da Godewa Hon Faizu Kamaluddeen Alfindiki KMC OO1 Bisa Yadda Yake Dawainiya Da Alummar Kuma Muma Yake Bamu Damar Aiwatar Da Aikin Alkhairi Ga Alumma, Akarshe Inaiwa Daliban Da Masu Taimakamin Don Ganin Anayin Abinda Yak**ata Adduar Allah Yasamana Albarka Allah Yajikan Iyayenmu Baki Daya, Dalibai Kuma Allah Yasa Su Zama Masu Amfana Da Abinda Aka Koya Musu Ameen Summa Ameen.
Sign
Hon Amb Dr Abdullahi Hussain Umar Ganduje
( ABBA NAKOWA )

SPECIAL ADVISER YOUTH KMC
CEO AHUG FOUNDATION
YOUTH AMBASSADOR OF UNESCO WW
PRESIDENT ABBA NAKOWA FOOTBALL

Photos from AHUG Foundation's post 21/01/2022

21/1/2022

AHUG FOUNDATION

ALHAMDILILLAH A wannan rana 25/11/2021 yayin da Ni Hon. Dr Abdullahi Hussain Umar Ganduje (Abba Nakowa) Na kaiwa Dalibai ( 50 ) Da Nadauki Nauyin Kowar Dasu Iliin Computer Da Yaren Hausa tare da Koyamusu Sana oi Ta Yabar Gixo Don Dogaro Da Kansu Ziyara ta Musamman domin ganin yadda karatun yake Gudana. Tare Da Kara Yiwa Wasu Daliban register Mutun ( 50 ) A Yau Wanda Gabadayansu Sunkai Dalibai Guda ( 100 ) Daga Karamar Hukumar Birni KMC.

Sign
Hon Dr Abdullahi Hussain Umar Ganduje
( ABBA NAKOWA )

SPECIAL ADVISER YOUTH KMC
CEO AHUG FOUNDATION
YOUTH AMBASSADOR OF UNESCO

Photos from AHUG Foundation's post 21/01/2022

21/1/2022

AHUG FOUNDATION

AKULA SOSAI

HEPATITIS

Hepatitis : Kamar yadda kowa yasani Hepatitis cutar hanta ce wacce take kunburar da hanta , kuma kwayar cutar virus ce take kawoshi .

A mafi yawan lokuta wadannan kwayoyin cutar virus suna zamansu ne kawai a cikin hanta ba sa kawo wata illa, sai dai ta Hepatitis B za ta iya kawo ciwon cancer.

HEPATITIS Ya kasu rukuni daban daban :

1- Hepatitis A
2- Hepatitis B
3- Hepatitis C
4- Hepatitis D
5- Hepatitis E

Wacce tafi addabar mutane a kasarmu Najeriya ?

Hepatitis B tafi addabar mutane a najeriya k**ar yadda bincike yanuna .

Tayaya Mutun Zai Dauki wannan kwayar cutar Hepatitis B ?

Akoi Hanyoyi da dama ta yadda mutun zai iya daukan wannan cutar Hepatitis B . Ga kadan daga ciki :

1- Ana iya daukanshi ta hanyar jima'i da mai dauke da cutar .

2- Yaro zai iya dauka daga uwa lokocin haihuwa .

3- Ana iya daukanshi lokocin karin Jini .

4- Ana iya Daukanshi daga kayan kaifi k**ar su razor .

5- Ana lya daukan wannan cutan wajen amfani da syringe guda daya zuwa mutane diyawa .

6- Ana iya daukan hepatitis ta hanyar abinci ko abin sha wacce ta kurbata da kashin mai dauke wannan cutar.

7- Ana iya daukan hepatitis ta hanyar kissing ko musayar yawu.

Ance kwayar cutar Hepatitis B mutun zai iya daukanshi lokocin Gaisuwa ( shaking Hands )

Hmm Mutane suna fadan hakane dan sabida kwayar cutar Hepatitis B tana zama a Gumi , Yawu , Fitsari , Hawaye da Kashi kuma . shikenan suna nufin idan ka gaisa da mutun gumunku ya hadu kadauki Hepatitis B . to Bahaka bane .

Menene Halamomin Cutar Hepatitis B ??

Wani lokoci ana samun mutum mai dauke da wannan kwayar cutar ba tareda ta nuna halama ba.

Amma ka kadan cikin halamominta :

1- Rashin cin abinci
2- Tashin zuciya
3- Amai
4- Rashin Karfin Jiki
5- Hajijiya
6- Ciwon Ciki
7- Ciwon Gabobi
8- Canxa kalar fata zuwa yellow
9- Canxa kalar ido zuwa yellow
10- wani lokocin da Zazzabi .
11- Bakin fitsari.
12- Kaikayin Jiki.
13- Canza launin bahaya zuwa kore.
14- Katsala.

Amma idan kaga mutun yana fama da wadannan halamomin ba shi zai tabbatar maka da cewa yana dauke da kwayar cutar Hepatitis B ba . sai an gwada an tabbata .

KARIYA DAGA CUTAR HEPATITIS B:

1- Hepatitis B tana da vaccine wanda a kalla mutum zai dauka so uku zuwa hudu kafin yasamu kariya.

Yara kanana ana basu k**ar haka:

1- at 0 (dazaran an haifi yaro)
2- at 6wks ( Bayan sati shidda da yin na farko)
3- at 10weeks ( bayan sati hudu da yin na biyu)
4- at 14weeks ( bayan sati hudu da yin na uku).

Shine wannan alluran zaiyiwa babba amfani naga yara ake bawa a asibity?

Eh zaiyiwa manya amfani dalilin da yasa yara kadai ake bawa shine wadanda s**a dauki nayin kawo wannan vaccines din target age nadu yara kanana ne sabida sunfi hatsarin kamuwa da cutar.

2- Dukkanin abinda muka lissafa zai kawo wannan cutar a kiyaye shi a kula.

Idan mutum ya tabbatar yanada wannan cutar me yak**ata yayi ?

Abinda yak**ata yayi shine yaje aisbity ya tabbatar Kuma a daura shi kan magani.

Wanne Erin abinci mai wannan matsalar hepatitis zaiyi amfani da shi ?

Tunda wannan cutar tana k**a hanta yak**ata a dauki matakan da zai karawa hanta lafiya da karfi ta hanyar excercise da abinci masu inganci k**ar su :

1- Kayan itatuwa - tana dauke da sinadaran vitamin, fractus da fiber wanda zai karawa hanta lafiya kuma yakan yaki cututtuka.

2- Protein : dangin abinci mai dauke da sinadaran gina jiki ( k**ar su kifi , kaza banda fatar sama da wake) s**an gyera cell na jikin Dan Dama wanda hakan zai karawa hanta lafiya.

3- Abinci dangin hatsi irinsu gyero, dawa shinkafa suma basu da matsala mutum zai iya amfani da su.

4- Mutum zai iya amfani da man zaitun da habbatus sauda basa daga cikin man da suke kawo illa amma suna yakan cututtuka.

5- Motsa jiki cikin Dan Adam ayana bukatar motsa jiki hakan zai karawa jiki lafiya.

Note:
Lokocin cin abinci a raba ciki zuwa gida uku:
* Gida daya na abinci.
* Gida na biyu na ruwa.
* Gida na uku na Iska.

1- A rage amfani da gishiri diyawa (manda)
2- A rage amfani da abinci mai dauke da suga diyawa.
3- kada ayi amfani da barasa (giya)
4- kada ayi amfani da taba sigari.
5- kada ayi amfani da abinci mai maiko diyawa.
6- Ana iya amfani da kwai Amma banda ciki wajen Yellow.

SHIN ME HEPATITIS B ZAI IYA AURAN MARA HEPATITIS ?

Hepatitis baya daga cikin cututtukan da aka saka masa daukan idan kanadashi baza ka auri maccen da bata da shi.

Amma duk da hakan kafin ayi Auren a nemi shawarar ma'aikatan lafiya.

Copied

CEO AHUG FOUNDATION

Want your organization to be the top-listed Non Profit Organization in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Website

Address


Kano Municipal
Kano