Tabarau Mag

Tabarau Mag

Share

Kawo muku Labarai da Rahotanni kan halinda Duniya ke ciki shine burin mu a ko da yaushe, ku zam bi-b

Buhari ya umarci jami'an tsaro su gaggauta kamo waɗanda s**a yi wa matafiya kisan gilla a Jos | Maryamu 15/08/2021

Buhari ya umarci jami'an tsaro su gaggauta kamo waɗanda s**a yi wa matafiya kisan gilla a Jos | Maryamu Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya umarci jami’an tsaro su tabbata sun kamo duk waɗanda ke da hannu a kasar matafiya da matsasa ɗauke da mak**ai s**a yi Jos, Jihar Filato. Kakakin fadar shugaban kasa, Garba shehu ya fitar da wannan sanarwa da ya ke kunshe da sakon shugaban kasa. Sanarwar ta cigab...

Ɗalibai masu bautar Ƙasa 14 a Sokoto sun kamu da Korona | Maryamu 04/08/2021

Ɗalibai masu bautar Ƙasa 14 a Sokoto sun kamu da Korona | Maryamu Kwamishinan kiwon lafiya na jihar Sokoto Ali Inname ya bayyana cewa an gano wasu ɗalibai ƴan bautar ƙasa 14 sun kamu da korona a jihar. Inname ya ce an gano wadannan ɗalibai ne sansanin horas da ɗaliban masu yi wa ƙasa hidima dake jihar. Ya ce tuni har an killace su gudun kada su sauran […]

Yadda Ƴan bindiga s**a kashe mutum 7 s**a babbake gidaje 250 a jihar Filato | Maryamu 03/08/2021

Yadda Ƴan bindiga s**a kashe mutum 7 s**a babbake gidaje 250 a jihar Filato | Maryamu Ƴan bindiga sun kashe mutum 7 kuma sun babbake gidaje 250 a masarautar Miango dake karamar hukumar Bassa jihar Filato. Ƴan bindigan sun kai wa masarautar hari ne a daren Asabar. Sakataren yaɗa labaran kungiyar Iregwe Davidson Malison ya sanar da haka ranar Lahadi a garin Jos. Malison ya ce mahara...

Photos from Tabarau Mag's post 14/07/2021

Abu-ubaida Muhammad Mai Manhajar DayChat Ya Samu Ganawa Da kwamishinan Bunƙasa Harkokin Matasa Na Jihar Gombe.

Daga Comrd Zakariyah Salisu, Gombe.

Matashin nan daya kirkiri manhaja Kwatankwacin WhatsApp mai suna DayChat, ya samu haɗuwa da g*i girma Kwamishinan bunkasa harkokin matasa na jihar Gombe Alh Abubakar Aminu Musa Talban Herwagana a ofishinsa a ranar laraba.

A zantawarsa da mai girma kwamishinan, Abu-ubaida ya shaida masa irin alfanu da kuma cigaban da Manhajar zata kawo jihar Gombe dama kasa baki daya, yace idan gwamnati da masu hannu da shuni s**a shigo to zai taimaka wajen samarwa matasa aikin yi dama samarwa gwamnati kudaden shiga.

Abu-ubaida ya kara da cewa idan ya samu amincewar gwamnati zai bude wajen horas da Matasa Fasahar Zamani ta yadda zasu dogara da kansu ba tare da jiran sai gwamnati ta basu aikin yi ba, haka kuma zai yi rijista da gwamnati da sauran hukumomi.

A nasa Bangaren mai girma kwamishinan ya yabawa Abu-ubaida a bisa namijin kokari da yakeyi don kawo cigaba, inda yace tabbas gwamnati zata taimaka masa kwarai da gaske, kuma shima a nasa bangaren zai taimaka da kuma shigar da kungiyoyi masu zaman kansu ciki domin suma su taimaka masa.

Ya kuma ce Abu-ubaida yayi namijin kokari wajen samar da Radio na yanar Gizo na Farko a shiyar Arewa maso gabashin Najeria dake yada shirye shirye a Harshen Hausa, ya kuma shawarce shi daya cigaba da kawo cigaba domin kuwa gwamnati na tare dashi a koda yaushe.

Daga karshe yakirayi yan siyasa, yan kasuwa da ma Al’umma dasu taimaka masa domin karfafa masa gwiwa.

DayChat Manhaja ce da zata baku dama domin ku sada zumunci kuma nan bada jimawa ba za’a saketa.

Akwai tattaunawa ta musamman da kwamishinan zaiyi da Zamani Radio ta yanar gizo wanda itama Abu-ubaida ya kirkireta da misalin karfe 10 zuwa 11 na hantsi na gobe Alhamis 15 ga watan Yuli.

Wadda za'a iya shiga daga ɗaya daga cikin wadannan madannai.

https://­onlineradiobox.com/­ng/zamani/

https://­mytuner-radio.com/­radio/­hausaxpress24-radio-4­78055/

https://oiradio.co/­zamani-radio-s272124

https://­www.listenonlineradio­.com/nigeria/­zamani-radio

https://raddio.net/­373983-zamani-radio/

Yadda mutanen Kajuru s**a dunguma fadar sarki Alhassan bayan sakin sa da ƴan bindiga s**a yi - Tabarau 12/07/2021

Mutanen garin Kajuru sun ɗunguma fadar maimartaba sarkin Kajuru Alhassan Adamu domin nuna farin ciki da murnar sako sa da ƴan bidiga s**a yi. Kamar yadda BBC Hausa ta ruwaito daga bakin Madakin Kajuru wanda ɗan sarkin ne, ya ce suna zaune kawai sai s**a ga sarki ya shigo musu. ” Muna zaune ne fa kawai sai muka ji an yi mana sallama, ashe sarki ya dawo gida daga inda ƴan bindiga s**a tsare shi kuma shi kaɗai....

Yadda mutanen Kajuru s**a dunguma fadar sarki Alhassan bayan sakin sa da ƴan bindiga s**a yi - Tabarau Mutanen garin Kajuru sun ɗunguma fadar maimartaba sarkin Kajuru Alhassan Adamu domin nuna farin ciki da murnar sako sa da ƴan bidiga s**a yi. Kamar yadda BBC Hausa ta ruwaito daga bakin Madakin Kajuru wanda ɗan sarkin ne, ya ce suna zaune kawai sai s**a ga sarki ya shigo musu. ” Muna zaune ne f...

Want your business to be the top-listed Media Company in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Address


Kirfi, Bauchi
Kano