Tech And Crypto Lions

Tech And Crypto Lions

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Tech And Crypto Lions, Financial service, Kano.

17/01/2024

Stay updated about the Crypto market with Crypto Lions 🦁

13/09/2023

Wai kuwa ko kunsan Ripple (XRP) zasu daukaka kara zuwa supreme court?

In ka samu labari, ko kasan wannan babban labari ne dake iya tunzara XRP ta tashi zuwa qololuwa. In mun koma baya kaɗan; kamar yadda Kuka sani wata biyu baya ma Ripple din ce tayi ragaga da Hukumar SEC ta Amurka a kotu. Ko wannan karon ma za a yiwa Amurkan bugun sakwara? Ku kasance tare damu.

NFA!

Tech and Crypto Lions 🦁

22/07/2023

We are back!

05/07/2023

BLACKROCK ZAIYI HADIN GWAIWA DA COINBASE DOMIN AIWATAR DA BITCOIN ETF.

30/06/2023

MUHIMMAN ABUBUWAN DA S**A FARU A MAKON DA MUKE BANKWANA DASHI

1>Microstrategy yasake siyan Bitcoin na $347M

2>HSBC ta ƙaddamar da cinikin Bitcoin da Ethereum ETF

4/ FTX ta fara tattaunawa don sake buɗe kasuwarta

5 / Fidelity ya nemi izinin fara Bitcoin ETF

28/06/2023

Manyan kamfanonin zuba hannayen jari na shirin shigowa kasuwar Crypto. 🚀

28/06/2023

Hukumomin kasar Switzerland sun dauki matakin daskarar da kudin bitcoin (BTC) na kusan dalar Amurka miliyan 26 da sauran kudaden crypto da ke da alaka da Terraform Labs, da wanda ya kafa shi wato Do Kwon, da sauran manyan mutane dake da alaka da Terraform Labs.

Want your business to be the top-listed Finance Company in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Website

Address


Kano