M.A Tech Digital Services

M.A Tech Digital Services

Share

Computer And It's Accessories Seller || Social Media Ads Manager || Computer Software Maintenance.

27/09/2023

Ku tuntube mu domin samun aiyukan Ku cikin sauki.

25/07/2023

Idan kana bukatar ai ma register da SMEDAN zaka iya mun magana ayi ma a kyauta wa.me//2348102560109

14/07/2023

Assalamu alaikum
Barkan mu da wannan lokacin kamar yanda kuka sani cewa yanzu akwai tsarin da ake bi wajen biyan bashi na MTN sannan kuma har a samu Bonus da za'ai kira dashi. Ga jadawalin yanda tsarin yake:

1. Bashin 250 Zaka samu bonus na 3000
2. Bashin 500 zaka samu bonus na 6200
3. Bashin 1000 ka samu bonus na 14000
4. Bashin 1500 ka samu bonus na 17000
Ga Hanyoyin da zaku yi ma kanku ko kuma kuyi ma wasu su amfana:

1. Dole mutum ya kasance yana da momo wallet. In baka dashi kuma kai amfani da wannan code din domin bude naka *671 #.
2. Sannan zakayi Funding na wallet din naka ta hanyar tura kudi daga bankin ku zuwa momo wallet din wanda akwai shi acikin mobile app ko kuma masu POS wanda suna amfani da MOMO PSB shine sunan Bankin nasu, Sannan kuman Number ku da kuka bude Wallet Itace Account Number ku da zakuyi amfani da ita wajen funding din.
3. Bayan kun sanya kudi zakuje ku kara Danna *671 # wanda zai nuno muku abubuwan da zaku iyayi da momo wallet din.
4.Bayan kun danna a option na biyu zaku ga inda a kasa Buy Airtime/Data Sai ku shige shi.
5. Bayan kun shige shi shima zai nuna muku options Shima sai ku danna Number daya wanda shine Airtime.
6. Bayan kun shige shi shima zai kai wajen wasu options din Sai ku danna Number ta biyu inda a kasa MTN AWUF4U Plus, Sai ku danna shi Zai kawo ku inda zaku sa number da zaku sa katin a ciki sai kusakata.
Bayan kun danna send zai nuna muku inda zakusa Amount sai kusaka amount din da ake bin ku.

Amma wajen saka kudin Dole sai kun kara Naira 30 ta hakane kawai zaku samu wannan bonus din.

Na gode
M.A Tech Digital Services.

Photos from M.A Tech Digital Services's post 11/06/2023

Some of our recent work Thanks for choosing M.A Tech Digital Services

Want your business to be the top-listed Computer & Electronics Service in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Address


Darmanawa Primary
Kano