ZangonLabarai

ZangonLabarai

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from ZangonLabarai, Media/News Company, Nasarawa, Kano.

01/03/2026

Mutane dadama sai cecekuce suke kan cewa basu yarda da mutuwar Ayatoullah Khamenei ba!

Wasu suna tunanin anya ba sabon salon yaƙi bane kowa. 🤔

Kuma kuna wannan tunanin kokowa??

Photos from ZangonLabarai's post 29/01/2026

KALUBALE WA SARAKUNAN AREWA

Labarin Sunday Igboho mai fafutukar kafa Kasar Yarbawa zalla wanda ya jawo asárán ra* yúkan 'yan Arewa mazauna yankin Yarbawa ba sabon abu bane a gurin 'yan Nigeria

Sunday Igboho yayi tashe sosai daga shekarar 2019 har zuwa 2021 lokacin da Gwamnatin Tarayya ta ayyana nemansa ruwa a jallo bisa laifuka na t@'addánc¡, as@ran rá yúka, cin amanar kasa da haddasa f¡t¡na da ¥aki da yayi da sunan yana neman kafa Kasar Yarbawa zalla

Tun a shekarar 2021 da ya samu ya gudu zuwa Kasar waje lokacin da jami'an tsaro s**a kai samame gidansa a Ibadan za'a kamashi ba'a sake jin duriyarsa ba sai yanzu

Manyan Sarakunan kabilar Yarbawa wanda s**a hada da Ooni na Kasar Ife da Olubadan na Kasar Ibadan sune s**a je gurin Shugaban Kasa Tinubu s**a nema wa Sunday Igboho afuwa, kuma shugaban Kasa Tinubu ya amshi rokonsu ya masa afuwa

Yanzu haka Sunday Igboho har ya dawo cikin Nigeria zai cigaba da gudanar da rayuwarsa cikin 'yanci, abinda ya aikata na t@'adda'à nci da k¡s@n r@yukân 'yan Arewa duk ya tafi a banza

Sai nake ganin wannan babban kalubale ne wa Sarakunan Arewa game da kadiyyar DCP Abba Kyari jarumin dan sanda da ya bada gudummawa wajen tabbatar da zaman lafiyar Nigeria ta hanyar yaki da 'yan ta'adda, wanda a karshe aka kulla masa sharri da makirci aka boyeshi gidan yari

Inda manyan Sarakunan Arewa zasu hada kai kamar yadda na Yarbawa s**ayi, su je gurin Shugaban Kasa Tinubu su roki a fito da Abba Kyari domin ya cigaba da yakar 'yan ta'addan da suke hana Arewa zaman lafiya ba shakka Tinubu zai amshi rokonsu

Muna fata Allah Ya kubutar mana da DCP Abba Kyari.

Daga Datti Assalafiy

27/12/2025

DA DUMI-DUMI: Janar Olufemi Na Nijeriya Ya Bayyanawa Sojojin Ƙasar Cewa "Ku Kasan Ce Cikin Shirin Ko-Ta-Kwana a Koda Yaushe".

Ya Kuke Kallan Wannan Magana?

Want your business to be the top-listed Media Company in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Address


Nasarawa
Kano
3166