Inuwar Manyan Gobe Development Association Garangamawa

Inuwar Manyan Gobe Development Association Garangamawa

Share

Wannan Qungiya mesuna asama hakika ta bawa matasa gudun mowa sosai biyo daughter's. Ya qungiyar take gudanawa

12/03/2025

Ina kira ga shugabannin jam'iyar kwankwasiya akwai matsala acikin mazabar Garangamawa da madungurin.
Har yanzu Muna cikin matsalar Yan sari.
Kullum cewa ake za agyara Kuma gyara yaki zuwa anaso a koremana Alumma daga jam'iyar kwankwasiya .

22/09/2024

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Malam Muhammad Abdullahi, Zaharaddeen G Nasir, Wanzam Abba, Babangida Baban Mhmd Khalil, Yasir Kabiru, Abdulmumini Mohammed Suddi, Modu Yanabe, Yakubu Isah, Abdullahi Umaru Abdullahi Umaru, Bala Saed, Amina Muhammad, Idris Abdullahi, Musa Hakibu, Bello Mai Damma, Abdulrazak Salisu, Saleh Abdul, K Prince Abbo, Dady Kura, Adda U Yahaya

28/11/2023

Aslm innalillahi wanna ilaihirraju'una yau talata Allah yayiwa mahaifiyata rasuwa da misalin karfe 3:30 na Rana
Ina roqon Allah yayimata rahama aikinta na alkhairi yabita 28/11/2023

From God we are to him we will return every creature must test of death, to day my great mother was dead at 3:30 Allah yajikanta.
28/11/2023

22/04/2023

Aslm inayiwa duka musilimin duniya barka da sallah . ALLAH YAKARBI IBADUNMU
J.B

Want your organization to be the top-listed Non Profit Organization in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Website

Address


Yarmaishinkafi Madungurin
Kano