ABBAS UMAR MUHD
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from ABBAS UMAR MUHD, Public Figure, ABUJA BWARI, Kano.
23/02/2026
*2026 RAMADAN FEEDING PROGRAM*
Chairman Imam Muntaka Abdulmalik Ya Nada Sabon Treasurer Barrister Aliyu Iliyasu Bagwai a matsayin Shugaban kwamitin Ciyarwar Watan Ramadan na 2026
Wannan Yana Cikin Wata Sanarwa wacce mataimaki na Musamman ga chairman, Muhammad Osama yafitar ayau Litinin.
Sanarwar ta Bayyana Membobin wannan kwamitin kamar haka:
1. Auditor Baffa Yahaya Yusuf
3. Tsohon Shugaban kwamitin Marayu Kuma Babban Sakataren kungiya Ibrahim ambasada
4. P.R.O Abbas umar Muhd
5. Shugaban kwamitin Ayyuka na Musamman Hamisu Abubakar
6. P.A Ibrahim Gwani
7. Former P.R.O Shehu kibiya
8. Hajiya Amira Abubakar
9. Hajiya Maimuna Abubakar
10. Hajiya zulaihat El-yahya
Chairman ya bukaci dukkan Membobi su Bayar da tasu Gudunmawar komai kankantarta Domin tarayya a cikin Ladan.
5371079687
Moniepoint
ACCOUNT NAME
Kano State Muslim Youths Association
SIGNED STATE P.R.O ABBAS UMAR MUHD 0912 6267 770
15/02/2026
Muna Rokon Allah Ya Kare Afkuwar Hakan Agaba. Allah Ya mayar da mafificin Alkhairin abinda aka Rasa. Allah Yasa Yazama Kaffarah Amin.
signed state p.r.o
abbas umar Muhd
26/10/2023
Brand New 2023 with verified duty going for 83M location Abuja
22/10/2023
AVAILABLE LOCATION ABUJA
12/09/2023
ALL IS AVAILABLE
07/09/2023
SUV 📌📌📌LOVERS A NEATLY.USED LEXUS GX470.2007 IPGRADED TO.2021.LONDCRUSER. WITH DUTY PAID IN.AN EXCELLENT CONDITION KEY.ENTRY SUN.ROOF. 270 HORSEPOW.PRICE N10M ONLY LOCATION ABUJA
06/09/2023
*KAMYA reshen karamar hukumar sumaila ta gabatar da Rabon Tallafin Abinci ga Mabukata 20, Takuma bayar da Jari ga wata uwar marayu.*
Chairman sumaila malam isah sulaiman shine ya jagoranci Rabon Tallafin domin rage radadi ga marayu da Mabukata
Kazalika shugaban kwamitin marayu na KAMYA reshen sumila Kamal Ayuba PK ya wakilci chairman isah sulaiman wajen Mika jarin kayan sana'a ga wata uwar marayu domin taci gaba da daukar nauyin iyalinta.
Chairman sumaila yakuma tabbatar dacewa sunaci gaba da shirye shiryen gabatar da aikin gyaran gidan wasu Mabukata wanda ya rushe a sakamakon ruwan damuna.
Chairman KAMYA imam Muntaka Abdulmalik yasake jaddada gamsuwarsa kwarai da yanda harkokin KAMYA suke gudana a sumaila.
Imam Muntaka yayi adduar Allah yasaka musu da alheri yakuma karfafesu Amin.
Signed
S,a social media
Abbas umar.muhd
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the public figure
Telephone
Website
Address
ABUJA BWARI
Kano