Samba TV

Samba TV

Share

Online TV

Abinda Zai Sa Kowanne Musulmi Zabar Tinubu Da Kashim -By Dr Aliyu Tilde 19/02/2023

Abinda zai sa kowanne Musulmi Zabar Tinubu Da Kashim.

https://youtu.be/_Aeizwfr8Rs

Abinda Zai Sa Kowanne Musulmi Zabar Tinubu Da Kashim -By Dr Aliyu Tilde Domin Tabbatar Da Nagartar Asiwaju Bola Tunibu Da Kashim Shettim, Ku Saurari Sautun Muryar Dr Aliyu Tilde (Tsohon Kwamishinan Ilimi Na Jihar Bauchi) #...

Bidiyo: Yan sandan Jihar Kano sun k**a masu garkuwa da mutane 69 da yan fashi 51 a jihar Kano. 09/09/2022

Bidiyo: Rundunar Yan Sanda ta jihar Kano sun k**a yan fashi da makami 51 da masu garkuwa da mutane 69 cikin sati biyu a jihar Kano.

https://youtu.be/U1RoWPoRfRE

Kada ku manta, kuyi subscribing, comment like da share.

Bidiyo: Yan sandan Jihar Kano sun k**a masu garkuwa da mutane 69 da yan fashi 51 a jihar Kano. Nasarorin da rundunar yan sanda ta jihar Kano karkashin sabon Kwamishinan ta CP Abubakar Lawal Daura cikin sati 2 da k**a aikin sa a jihar Kano. ...

Hikimomin Baba Ali Kashi na 1 04/09/2022

Kada ku gaji da Ni, sabon aiki ne da nake son sanin ra'ayin ku akai.

Zaku iya sauraren wannan shirin na ''Hikimomin Baba Ali'' ta link dake kasa👇🏾

https://youtu.be/K599tFkK7Bo

Kada ku manta, kuyi subscribing, comment, like da share!

Na gode. Ina maku fatan alkairi 🥰

Hikimomin Baba Ali Kashi na 1 Zahirin Rayuwar wadanda s**a je jami'a da wadanda basu je ba. Created by Aliyu Samba.

Samba Back From Europe 04/09/2022

Some should please rate my Cartoon work titled: Samba Back From Europe

https://youtu.be/BASZWM44Cgg

Don't forget to subscribe, comment, like and share 👍🏾🥰

Samba Back From Europe Created by Aliyu Samba

Poem: Glued Together 29/07/2022

Listen to a duet poem titled *Glued Together* Witten by Aliyu Samba & Sultanat Jameelat

Voice: Aliyu Samba & Khadija Nasidi

https://youtu.be/aHhg5F9ur74

Please don't forget to like, comment, share and subscribe to my YouTube Channel.

Thank you

Poem: Glued Together A poem titled (Glued Together) by Aliyu Samba and Sultanat Jameelat

Want your business to be the top-listed Media Company in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Address


Kano