Queen luba

Queen luba

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Queen luba, Digital creator, Kano.

Photos from Queen luba's post 10/06/2026

Rundunar ’Yan Sandan Jihar Zamfara ta kâshe shugaban ’yan bindiga, ta k**a mutum uku tare da kwato mak**ai da babura.

A wani samame da jami’an Sashen Yaki da Manyan Laifuka (VCRU) s**a kai a yankin Birisawa da ke Karamar Hukumar Gummi bayan samun sahihan bayanan sirri, sun yi artabu da ’yan bindiga. A yayin musayar wuta, an kashe shugaban kungiyar ’yan bindigar, an k**a mutum uku, yayin da wasu s**a tsere da raunukan harbi.

Jami’an sun kuma lalata sansanin ’yan bindigar tare da kwato bindigogi uku da babura biyar. Rundunar ta ce tana ci gaba da farautar sauran wadanda s**a tsere domin tabbatar da tsaro a jihar.

Want your business to be the top-listed Media Company in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Website

Address


Kano