Yusuf Tech

Yusuf Tech

Share

� Step-by-step tips for beginners
� Proven growth strategies
� Content creation ideas
� Secrets to boosting reach & engagement
� Motivation to keep going

20/08/2025

Duk Wanda yaga wannan a profile Dashboard dinsa yace Alhamdulillah, A kullum Facebook Suna Kara budewa mutane Contents Monetization.
Wane irin tsari zaka Dora Page dinka ko profile dinka Akai idan kana so abude ma contents Monetization, Akwai abubuwa da mutane ya ka Mata su lura, dole ne ka tsayar da Page dinka ko profile naka akan contents kala daya, Sannan dole yaza ma contents naka ne ba na wasu creators din ba.

*Dora videos kullum sau biyar ko sama da haka

*Dora videos Mai Quality

*Ka tabbatar ka Kamala weekly checklist na kowanne sati

In Sha Allah idan idan har ka cika wannan ka'idoji Facebook zasu bude maka contents Monetization da wuri.

Kiyi following page nawa domin samun cikakken bayani akan Facebook Monetization Dama YouTube Monetization.

Yusuf Tech

Want your business to be the top-listed Media Company in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Website

Address


No B84 Sabon Gari Market
Kano
3159