AJIN Mallam

AJIN Mallam

Share

This page is for MARRIED MEN COUNSELLING and DISCUSSION OF MARRITAL AFFAIRS.

13/01/2023

Barin mace ƴar aiki da mijin ki a gida tamkar kin barmishi tsuntsu gashashshiya ce daga sama.

Cewar: Ibrahim Jamila

13/01/2023

Bangane ba, wai anyi yamma da kare!!

Wannan labarin daii tazo mujitaa.

13/01/2023

Tsaka tsaki dai ko??

Kamar yadda mu kan fada
Kowa na da raayinsa game da irin abokin zaman da yake bukata a rayuwa.

Shi ne muka ce yau dai bari muyi tambaya
Shin wai

Kana raayin auren mace mai ambition? A career woman ,independent. Da take tsaye akan kafarta. She makes money kamar yadda kai ma ka ke making.

Ko kuwa

Kana raayin macen da zata zamar maka full time house wife. Ta ji da kai ta ji da yara da alamuran gida na yau da gobe. Kai kuma kana tsaye financially ka dauke bukatun komai da komai?

Menene raayinku?

Want your practice to be the top-listed Clinic in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Website

Address


Kano