Muhd muttaqa
Muhammad muttaqa
Anwar as my nickname
a content creator/director
Mata iyayen kishi đ¤Łđ
Allah ya karawa annabi daraja
NEMAN NA KAI SHI NE GATA..
Rayuwa fa gwagwarmaya ce, don haka dole ne ka dage ka yi aiki tuĆuru domin samun nasara. A musulunci ma an kwadaitar da mu yin aiki da neman na kai, inda Manzon Allah (SAW) ya ce: âWanda ya yi ĆoĆarin neman abinci mai kyau don kansa da iyalinsa, to lallai Allah zai ba shi lada mai yawa.â Don haka, ka sani, duk wata nasara da ka samu da hannunka, itace gatanka na gaskiya.
Kada ka bari shaiÉan ya yaudare ka da tunanin cewa zaka samu nasara a sauĆaĆe. Wannan tunani ne mara tushe, kuma yana sa mutum ya kasance cikin rashin aiki da kasala. Ka dogara ga Allah, amma ka yi aiki tuĆuru, domin Allah ba ya son bawansa mai kasala.
Malam abdallah Ashir
"Jumuâah Mubarak!
May Allah bless your heart with peace, your home with barakah, and your life with endless happiness. Never forget to send blessings upon the Prophet (SAW) today. Stay grateful, stay guided."
Kana so Ana son ka shine soyayya
Allah kayi salati ga shugaban duniya Baki daya
05/12/2025
Akwai yiwuwar ta'addanci yazo karshe a Nigeria.
Irin kalamin da sabon ministan tsaron Najeriya Christopher Musa yayi cewar:
"Daga yanzu an daina biyan kudin fansa"
"An daina yin sulhu da kowane dan bindiga"
"Sojoji sun daina zama akan tituna saidai cikin daji don yaĆar yan ta'adda"
Cikin shekaru 15 da s**a gabata, ba'a samu wani jami'in tsaro da yayi wannan ikirarin ba.
Kuma rashin irin wannan manufar itace tasa ta'addanci yaĆici-yaĆi cinyewa.
Muna addu'ar Allah yasa hakan ya tabbata Ameen.
-MUHD ANWARR
Jumaat kareem
27/11/2025
Allahu Akbar... Innalillahi Wa Inna Ilayhirraji'un
With a heavy heart and complete submission to the will of Allah (SAW) that we receive the news of the passing of Sheikh Dahiru Usman Bauchi. May Allah forgive his shortcomings, accept his noble deeds and grant him Jannatul Firdaus. Ameen.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Kano