ZAI-FAH_FOODS
Healthy cereal combo for you and your baby
17/04/2025
Bayan an aika kaya the next day ta kirani cewar ita fa driver bai kirata ba, haka nasa rider ya koma park aka tabbatar da cewar kayanta fa sun tafi can garinsu. After 2 days ta sake kira itafa baa kirata ba.
Nima sai hankalina ya tashi na fara tinanin ko kayan ya bata ne. Haka dai nasa aka gano kaya aka gaya mata inda zata karba. Wai matar nan sai cewa tayi itafa ba inda zataje har sai driver ya kirata, ba zai yiwu kawai a bata address ace taje ta karbi kaya ba maybe karya ne ban aiko da kaya ba πππnace mata kije mana idan baki gansu ba sai kiyi magana. Mata ta fara zage zage wai na cuceta sai tasa an rufemin acct dina..
Wato case din matar nan har a sallah na ringa saka kayanta π da qyar dai taje ta karbo.
A ciki na saka mata gift na necklace daya kawai tana gani sai ta kirani tana masifa wai ita taga wani fa ba dashi ta zaba ba na mata shiru ta gama masifarta sai nace mata GIFT NE, jikinta a sanyaye ta kashe wayar.
Duk zagina da cin mutuncina da tayi matar nan bata bani haquri ba hmm Aikuwa i saved her number da sunan da zan ganeta, nasa a raina ko mai zata siya a wurina ba zan siyar mata ba.
Guess what after some days sai gata a DM dina wai tanasan kaya hmm i ignored her har yau din nn ban mata reply ba ππππ
Kin taba haduwa da customer da ta caxa miki kai sosai?
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Telephone
Website
Address
Hotoro Ringroad
Kano
Opening Hours
| Monday | 09:00 - 20:00 |
| Tuesday | 09:00 - 20:00 |
| Wednesday | 09:00 - 20:00 |
| Thursday | 09:00 - 20:00 |
| Friday | 09:00 - 20:00 |
| Saturday | 09:00 - 20:00 |