S Clever
! An African Actor 🎬
! Kannywood (Producer)
! Tiktok :- Sclever
! Twitter :-@Sclever6
! Snapchat : #Subscribe #ScleverTv
12/05/2026
..
🎬 ABNUR ENTERTAINMENT NIG. LTD
Proudly Presents
🔥 BADIYYA 🔥
A Powerful Mini Series
Shiri mai ɗauke da darasi, tausayi, soyayya, haƙuri da kuma rayuwar da al’umma ke ciki a yau.
BADIYYA zai kawo labari mai cike da armashi da saƙonni masu tasiri da zasu taɓa zukatan masu kallo.
✨ Ku shirya domin ganin fitattun jarumai da labari mai cike da kwarewa da kayatarwa.
✍️ Screenplay: Yakubu M. Kumo
🎥 Producer: Abdul Amart
🎬 Director: Ali Gumzak
🎼 Theme Song: Nura M Inuwa
🤝 Official Partners & Sponsors:
ng
📍Production by Abnur Entertainment
Allah ka sanya wannan aiki alkhairi ne ga al’umma, Ka ba mu nasara da ikon kammalawa lafiya. 🤲
ComingSoon
with .repost
• • • • • •
Ga masu sha’awar shirin Kaddara… 🎬🔥
Akwai wata waka mai matuƙar armashi da ke tafe a cikin shirin, wacce Fati Niger ta rera da kanta 🎤✨
Wakar na ɗauke da saƙo mai zurfi, cike da motsin rai da kuma bayyana hakikanin ma’anar rayuwa da kaddara. Tana nan tafe… ku kasance tare da mu domin jin daɗinta da kuma ganin yadda zata ƙara jan hankalin shirin 🚀🎥
16/04/2026
with .repost
• • • • • •
Trailer ALLURA CIKIN RUWA SEASON 5 ya fito yanzu a YouTube channel mai suna Yakubu Mohammed 2effect Tv
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the public figure
Telephone
Address
Kano