Tafarkin TSIRA
Wayar da kan musulmi akan tafarkin magabata na kwarai
Ya ku masu gaggawar ruku'u da sujjada, ku tsawaita sujjada da ruku'u gwargwadon iyawarku, Zunubai za su sauka daga gare ku,
NI HAR MAMAKI NAKE KA RASA
INA MUTUM ZAIJE
AYI TA SAURI .
Manzon Allah (SAW) ya ce: “Duk wanda ya yi min salati, zai samu salati goma a wajen Allah”.
[Sahih Muslim 384]
Jinkirta aure a wannan zamani yana da matukar hadari ga eman ku sannan fitinu za su kara karuwa a kowace rana.
Allah ka azurtamu da matan aure salihai mu zama sanyin idanuwanmu
Annabi SAW yace:
“Mafi yawan wadanda s**a mutu daga cikin al’ummata bayan hukuncin Allah da izninSa; saboda MUMMUNAN IDO (al-‘Ayn)”
● [مختصر صحيح الجامع الصغير ١٢٠٦ ، حسنه الألباني]
Ibn al-Jawzi ya ce
"Idan ka sami duhu a cikin zuciyarka bayan ka yi zunubi, to ka sani cewa a cikin zuciyarka akwai haske, saboda wannan hasken ne yake zama duhu."
Ya Allah ka sa mu zama masu tuba cikin ayyukan mu
● [روضة المحبين١١٢/٢
17/08/2024
Ina kyawun fuskar?
Ina abin alfaharin ?
Ina ikon da ake takama da shi?
Duk zai ƙare wata rana, kyawawan ayyukanku kawai zasu tafi tare da ku..
Don haka ku bar haram, da riba, da cin hanci, da girman kai, ku bi umurnin Allah.
Allah ya taimakemu mu kiyaye dokokinsa😭😭😭
26/06/2024
The key to the Kaaba 🕋
11/06/2024
سبحان الله
Wata tsohuwa 'yar shekaru 130 daga kasar Aljeriya 🇩🇿 ta isa kasar saudi 🇸🇦 domin gudanar da aikin hajji.. kuma Saudiyya ta yi bikin tarbarta
الله اكبر الله اكبر الله اكبر لا اله الا الله
09/06/2024
Bayin Ubangijin Rahma a mafiya daraja a duniya suna addu'a da hawaye, suna fatan samun nasara, sauki, gafara da rahama
Kai kuma kana ina!? Mining ko hirar ball ko siyasa banza ta fajirci
09/06/2024
Masu munanan hotuna, masu waƙoƙi da kiɗa,
Ku ji tsoron Allah
duk mai wucewa wanda ya gani kuma ya ji To
Kun samu zunubi shima ya samu.
wanda ya haddace shi kuma ya yada shi fa?
😭😭😭😭🤔
Muna tsoron kada ku mutu alhali munanan ayyukanku suna rayayyu!😭😭😭☝
Mu yawaita kabbara da sauran tasbihi da ayyukan alkhairi
10 days -3 dul hajj
06/06/2024
DA DUMI DUMI | An ga jinjirin wata a kasar Saudiyya. Zul Hijjah 1445 (2024) ya fara
الله اكبر الله اكبر الله اكبر لا اله إلا الله الله اكبر ولله الحمد
لا اله الا الله وحده لا شريك له له الملك وله الحمد وهو على كل شيء قدير
AZUMI, SADAKA,GASKIYA, RIKON AMANA,
ZUMUNCI, YAFIYA, KYAUTATAWA IYAYE WANDA SUKE A RAYE, MATATTU A MUSU ADDU'A.
CIYARWA MUSAMMAN DA RANA
DA SAURAN AYYUKAN ALKHAIRI CIKIN WANNAN KWANAKIN DA ALLAH YA MANA ALFARMAR GANIN SU
Muna kula da jikinmu sosai wanda zai koma turbaya wata rana, amma ba mu kula da rayukanmu da za su koma ga Allah.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Kano