Na Allah
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Na Allah, Security guard service, Danrimi rijiyar lemo, Kano.
wata rana wani malami yana waazin yadda ake zama da mata sai yace ko wanne me gida idan matarsa tayi girki idan yanaci dinga cewa yayi dadi idan kwalliya yayaba sai wani maisuna tanko yakoma gida matarsa ta kawo masa abinci ya paraci saiya tuna da waazin malam yace kai amma abincinnan yayi dadii saimatar taduki murfin kwano ta kwada masa aka tace shekara 20 muna tare amma baka taba cewa abincina yayi dadiba saida na karbo a makota
idan kaine mexa kace mata
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Telephone
Website
Address
Danrimi Rijiyar Lemo
Kano