Sheikh Basheer
Wannan shafi an kirkireshi ne saboda abubuwa 3 ADDINI, SIYASA DA NISHADI. Kwankwasiyya Amana
Kunga dai abinda Allah yayi, in ance kunji kunya ba'ayi karya ba.
21/04/2026
An sake tuhumar Maulana Sheikh Khalifa Sani Zaria da yunkurin juyin mulki, kwana daya bayan kotu ta bada umarnin a sake shi.
Irin wannan jarraba da Allah yakewa bayin sa, na daga cikin manyan abubuwan da suke kara mana kwarin gwiwa a bangaren yarda da riko da abinda muka yarda dashi.
A tarihi ba Wanda yabi Allah bi na hakika ba'a jarrabe shi ba, haka Allah ya tsara duniya, bai tsara ta Dan nasa su zauna kawai ba jarraba ba.
- Sheikh Basheer
Idan Arewacin Nigeria zamu farka mu nemawa kan mu mafita to ya k**ata mu farka, domin duk wani shiri da ake na mayar da Nigeria Lagos ya kusa kammala.
Alhamdulillah 🙏
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Kano