Taskar Wakokin Sheikh Ibrahim Inyass R.T.A

Taskar Wakokin Sheikh Ibrahim Inyass R.T.A

Share

It’s amongs the excellent aspect of a mans islam traids 2 avoid the matter which does not concern him

14/04/2026
11/12/2025

17/07/2025

WASIYYAR SHEHU IBRAHEEM NIASS R.T.A

Shehu Ibrahim Niasse RTA Yana Cewa
*****

Inai muku wasiyya Ku kula da , Koda kuwa sirrin daya shafi ne, domin Duk wanda ya boye sirrinsa haqiqa ya mallaki Rayuwarsa da Komai nasa.

Ku kanku haquri abisa dukkan wata jarrabawa da Allah zai muku.

Ku tabbata cikin masu yarda da duk wata
.

juna dan Allah.
Ku junanku dan Allah.
Ku da junan ku dan Allah
Ku kanku , Sufaye suna cewa Wanda duk ya hidimta mana zamu gabatar dashi ckin halarar Allah ba tare da himmar sa ce takai shi ba.

Kadda ku zumuncin Yan ta Allah da take tsakninku.

Kadda kuma ku waninku baya a bisa wani kuskure da ya aikata.

Kadda kuyiwa junanku .

Kadda kuqi junanku dan san , Ku zamo Allah yan Uwan Juna cikin Allah.

ALHAMDULILLAH Allah ya Qarawa Shehu kusanci da Annabi S.A.W

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Address


Kano