Muhammad Muhammad Nai'ibi

Muhammad Muhammad Nai'ibi

Share

Hausa journalist

17/01/2025

Albarkachin wannan
Rana Ta jumma'a 🕌
Shin zaka Iya Following mu

Happy Friday🕌

17/01/2025

• Albashi mafi girma a tarihin Manchester City.

• Daya daga cikin albashi mafi girma a tarihin gasar Premier League.

• Daya daga cikin albashi mafi girma a tarihin kwallon kafa.

Erling Haaland yazo Man City ne domin ya cigaba da zama har nan da zuwa shekarar 2034, daidai da shekaru 9. 🤯😱

17/01/2025

'Tirelolin kayayyakin agaji za su fara shiga Gaza'

17/01/2025

Tarihin Messi yana cikin barazana...🥸

11/01/2025

Babu tabbaci akan Marcus Rashford ba zai koma Barcelona ba har sai ranar karshe ta kasuwar siye da musayen yan wasanni.

■ m naibi

10/01/2025

Ra'ayi Riga

Shirin Ra'ayi Riga na wannan makon zai tattauna kan yadda aka ga wasu 'yan siyasa daga ɓangaren adawa da kuma na jam'iyya mai mulki a Najeriya s**a fara tuntuɓar junansu, domin shirya ƙwace mulki daga hannun jam’iyyar APC a ƙasar.

Shin, ya kuke kallon wannan yunƙurin?

Photos from Muhammad Muhammad Nai'ibi's post 10/01/2025

🚨✅ Tsohon dan wasan tsakiyar Manchester United da Faransa wato Paul Pogba na cigaba da daukar horo domin shirye-shiryen sa na dawowa taka leda

Bayan dogon zaman da yayi wanda hukumar kwallon kafa ta dakatar dashi sakamakon wani laifi da aka zarge shi dashi a wancan lokacin.

🐩Wace kungiya kuke ganin zatafi dacewa da daukar pogba a halin yanzu???

25/11/2024

great logo

Want your business to be the top-listed Media Company in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address


Kano