Zubaida Muhammad
أَعُوذُ بِكَلِمَاتِ اللَّهِ التَّامَّاتِ مِنْ شَرِّ مَا خَلَقَ
01/06/2026
Eid fit check ✨📸
31/05/2026
Allah ya sanya alkhairi radisco tah 🤍 I’m truly happy for yhu. May this new step bring you endless joy, peace, and blessings 🎉🎉❤️❤️
18/05/2026
AN KAMMALA GIRKA KUNGIYAR TRIPLE R KANNYWOOD FOR RENEWED HOPE.
An tantance mambobi an rufe kofar gida. Mutane sama da dari hudu masu muhimmanci daga Kannywood mun fahimci tafiyar da alkhairin da za ta kawo a kasa bakidaya. APC daga sama har kasa.
Sarkin wakar kasar Hausa kuma jagoran tafiyar gabadaya ya yiwa kowa daga cikin mambobin maraba da kyautar Naira dubu dari.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Kano