GOMA COMUNICATION
2make mistake is not mistake but repeat mistake is big mistake
12/05/2024
A fahimta ta da experience din da nake dashi bana tunanin aikin albashi zai saka mutum ya zama me kudi illa kawai zai bashi rufin asiri ne naci dana sha. A yanda Nigeria take tafiya duk wani me aikin albashi musamman na gwamnati gina gida ma kadai tashin hankali ne a wajen sa. Saboda haka dole ne mutum ya fadada tunanin sa ya samu wasu hanyoyin dogaro dakai bayan aikin albashin nan da yake yi.
Ina kan maganar cewa duk ma'aikacin gwamnatin da ka gansa da kudi alhali bashi da wani aiki sai wannan aikin to kayan alumma ya diba kada ya taba birge ka. Dukiyar da zata birge ka ita ce wacca aka same ta ta halaliya akayi gwagwarmaya.
Ayi hkr lallai ilimin karatun boko abinso ne amma babban kuskure ka bari har ka gama secondary baka da wani abin dogaro dakai na sana a wannan babban kuskure ne kuma dana sani kan iya zuwa maka lokacin daka makara.
Ku lura sosai ko kasuwanci yanzu sai ka bata lokaci kwatankwacin wanda ka bata a jami a sannan zaka sameshi.
A kasar nan tamu dai ta gado. Dan talaka da shi kansa dan masu kudin bamu da abin dayafi sana a.
Allah yasa mu dace.
24/10/2023
Laifinka kawai suke nema jagora.
Yau kai ne ka rufa musu asiri Amma sunyi kurum babu kalaman yabo.
15/02/2020
WhatsApp 08067055756
24/04/2019
No 15 Beirut road shop no 51 JAB Plaza kano
Click here to claim your Sponsored Listing.
Contact the business
Website
Address
Kano
Opening Hours
| Monday | 09:00 - 17:00 |
| Tuesday | 09:00 - 17:00 |
| Wednesday | 09:00 - 17:00 |
| Thursday | 09:00 - 17:00 |
| Friday | 09:00 - 17:00 |
| Saturday | 09:00 - 17:00 |
| Sunday | 09:00 - 17:00 |