Sunnah Group Islam Question &Answer

Sunnah Group Islam Question &Answer

Share

There is no god but Allah and prophet Muhammad peace be upon him is the messenger of Allah

13/12/2025

🤲

09/12/2025

#تبلغ المسافة بين و حوالي 410 كيلومتر، وهي مسافة نقطعها اليوم بالسيارة في نحو أربع ساعات بسرعة 80 كيلومتر متواصلة بدون توقف ..

لكن تأملوا عظمة المشهد: رسول الله ﷺ قطع نصف هذه المسافة راكبًا على ناقته، والنصف الآخر ماشيًا على قدميه الطاهرتين، في حرٍّ لافح، وعلى مدى ثمانية أيام متواصلة، يصحبه أبو بكر الصديق رضي الله عنه.

لم يكن سفرًا عابرًا، بل كان رحلة ثبات وصبر، يحمل فيها رسول الله ﷺ متاعه البسيط، والأمانة العظمى التي لم يحملها بشر من قبل: تبليغ هذا الدين حتى يصل إلينا اليوم صافياً نقياً.

فما أعظم التضحيات التي بُذلت لأجل أن نحيا نحن اليوم في رحاب الإسلام آمنين مطمئنين.

✨ اللهم صَلِّ على محمدٍ عددَ ما خطت الأقدام نحو يثرب،
اللهم صَلِّ على محمدٍ عددَ ما تعاقب الليل والنهار،
اللهم صَلِّ على محمدٍ حتى يرضى، وإذا رضي، وبعد الرضا،
اللهم صَلِّ على من حمل إلينا نور الهداية،
وعلى آله وصحبه ومن تبعهم بإحسان إلى يوم الدين

07/12/2025

Wannan maganar tana nuna cewa kalubalen da muke fuskanta a yanzu ba su da girma sosai idan aka kwatanta da waɗanda za mu fuskanta nan gaba. Wannan na nuni da cewa dole ne mu kasance masu shiri da haɗa ƙarfi da ƙarfi wajan fuskantar ƙalubale masu zuwa, kuma kada mu yarda da cewa abubuwa sun yi sauƙi kawai saboda halin da muke ciki a yanzu.

Engr. Umar Abubakar Rijiya Lemo ya yi wannan tunani ne don tunatar da mutane cewa rayuwa da cigaba na cike da ƙalubale, kuma zamuyi shirye shiryen da zai taimaka mu cigaba da samun nasara insha Allah, Wannan magana na karfafa gwiwa ne sosai ga kowa da kowa musamman a fannin shugabanci, kasuwanci, da rayuwar yau da kullum

Wannan kalubalen da muke fuskanta a yanzu, kamar talauci, rashin Aikin yi, rashin tsaro, ta'addancin, matsin lamba ko matsalolin tattalin arziki a Najeriya, suna da wuya, amma ba su bane ƙarshe ba Nan gaba, da cigaban fasaha, canjin yanayi, da ƙarin ƙalubale na duniya, za mu bukaci ƙarfafa gwiwa da ilimi don mu ci nasara.

Engr. Umar ya ce hakan don ya ƙarfafa mu mu kasance masu shiri akan kalubalen da Matsin Lamba da muke fuskanta a rayuwar mu, ba mu yi baƙin ciki ba.

10/11/2025

.

Day and night view of the Royal Clock Tower

10/11/2025

Alamomin jahili guda shida

1. Sauri fushi babu dalili.

2. Magana ba ilmi a ciki ba hujja.

3. Yawan Jayyya da musu babu dalili.

4. Karanci hak'uri da yawan raki.

5. Rashin karbar nasiha saboda girman kai.

6. Sauri yanke hukuncin babu tunani.

Allah taa'la ya ba mu ilmi mai amfani.

10/11/2025

゚viralシalシ

Want your business to be the top-listed Media Company in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Website

Address


Rijiyar Lemo
Kano