Tambari FORUM

Tambari FORUM

Share

Tambari forum wani shafi ne da zai ringa kawo muku sharhi akan al'amuran yau da kullum da siyasar Nigeria data duniya gaba daya.

24/03/2024

Da yake namiji ne yayi dukan, sai surutu akeyi, sufa kashe mu suke yi kuma a basu kariya.
✍️NIA
@2024

21/03/2024

Yan Kwankwasiya a cigaba da rike Akida da kuma sauraren wakar Tijjani Gandu. 🤣🤣🤣
Ba mu fara dan mu daina ba 💃💃
✍️ Dan Mallam

09/03/2024

Ka yi shekara 8 kana kare Dan siyasa, baka sami komai ba, amma ka kasa yin shekara 2 kana mining. Kash.
✍️NIA
@2024

09/03/2024

Yanzu dai an gama yiwa DOLLAR KARYA, ta nan za ka fahimci cewar akwai zalunci a gurin yan kasuwa.
✍️NIA
@2024

08/03/2024

Kuna gina yan kudu da kudadenku, kuna kiran yan uwanku yan arewa da mabarata, Kai CARKI gafara nan.
✍️NIA
@2024

Want your school to be the top-listed School/college in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Address


Zaria Road Kano
Kano