Dandume Reporters
Ingantattun Labarai Ba Tare Da Cin Mutuncin Kowa Ba Shine Manufar Wannan Feji.
15/04/2025
Fuskar sabon shugaban karamar hukumar Dandume kenan Hon. Bashir Sabi'u Gyazama.
Allah ubangiji ya bada ikon sauke nauyi. Amen
21/11/2022
Tsohon shugaban riko na karamar hukumar Ɗandume Alh Haruna Ja Abdullahi ya rasu
Allah mai kowa mai komai ya yi wa tsohon shugaban riko na karamar hukumar Ɗandume Alh Haruna Ja Abdullahi rasuwa sakamakon gajeruwar jinya.
Muna rokon Allah Ya ji kansa Ya gafarta amin
19/08/2022
Majalisar jihar Katsina tayi wata bita ta kwanaki kan matsalar tsaro data addabi jahar, kamar yadda tsohon kakakin majalisar Rt. Hon Aliyu Sabi'u Muduru ya wallafa a shafinsa na facebook. Allah ya sa bitar ta amfanar da al'ummar Jahar Katsina musamman kan abinda akayi bitar domin sa Amen.
27/06/2022
Sabon Alkalin Alkalan Nigeria Kenan, Justice Olukayode Ariwoola.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Sabon Gari
Katsina