Combat Computer Technology
Computer services training and consultancy service
17/12/2021
GOOD BYE TO KATSINA CENTER
A cigaba da kokarin da mukeyi na ganin matasa, dalibai da sauran alumma na lungu da sako sun samu ilimin na'ura a saukake, yau Juma'a 17th December, 2021 cikin ikon Allah mun kawo karshen program da muka dauki mako ukku munayi na horar da karatun computer a karamar hukumar Katsina.
Bayan godiya ga Allah daya bamu ikon farawa da kammalawa lafiya, muna kuma godiya da jinjina ga center coordinator wato Comrade Comr Shehu Dangogo da sauran wadanda s**a bada gudunmuwa don ganin ansamu nasarar training din irinsu Aliyu Haidar Dangogo, Umar Faruk Dangogo da dai sauransu.
Muna rokon Allah ya sanya albarka ga abinda daliban s**a koya, ya amfanesu da sauran al'umma baki daya.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Telephone
Website
Address
Katsina