Yusuf Rabeh Jibia

Yusuf Rabeh Jibia

Share

Entertainment by Facts.

28/05/2026

#

14/05/2026

WA YAPI RAININ HANKALI A CIKIN WADANNAN A CIKIN MUTANE 4 DIN NAN?

(1). Makwabcin da baya Taimakon ka sai da Aiikin Hajji yazo sai yace ya biyawa Matarka Makka xasu tafi tare.

(2). Mutumin da ya sameka akan Falwaya kana gyara yace ka sauko, saida ka sakko yace ''Ka bashi Sadaka Fisabilillah"

(3). Barawon da aka k**a wasu s**e a kashe shi, wasu s**e ayi masa jina-jina, sai wani yace a sake shi ya tafi, sai Barawon yace "Da kayan zan tafi?"

(4). Almajiri yana bara sai wani Mutum akan Falwaya yace ya hau falwayar, yana hawa sai yace "Allah ya bada sa'a dama bana son daga muryata ne!"

19/01/2026

.
Internet is a incredibly spectacular Thing and only now, after so many years we are understanding its Power.
with , the World opens, the barriers fall, seperation ends, union starts, collaboration explodes, help emerges and exploits. so we should always try to internet approprietely and desist ftom lying, cheating, Show-off, Deception and anything dat can violet the of your . bcos as far as the mouth is punished 4 telling a lie, then definately a hand too can be punished 4 inventing a lie.
tanx.

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Katsina?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address


Katsina